Rukunan imani guda 6 neh
1. imani da Allah
2. imani da mala'ikun Allah
3. imani da manzonnin Allah
4. imani da littafai, attaura, linjila, zabura, suhfi Ibrahim, suhfi Musa, ALQUR'AN
5. imani da ranar tashin alqiyama
6. imani da qaddara, kyakkyawa da mummuna
2026-09-09 17:12:00
13
king 👑 of AI :
Yakamata kugane salatil fati Shehu ya koyar ba addini ba
2026-09-09 11:30:01
17
CHARKWAI📍 :
Yah Allah dan Allah wani yagaya manah mukaru 😳
2026-09-09 10:39:28
3
umarfarouk099 :
kakawo wanda suka amsa
2026-09-09 11:12:33
3
🌹Mrs A🌹 Queen of King🫅👑💞 :
Innalillahi Wa'inna Ilaihi RaJi'un, Allah katsaremu da bidi'a ya Allah dauwamar damu akan sunnah ka dauki rayuwarmu akan sunnar manzon Allah SAW Ameen ya rabb
2026-09-09 19:43:03
1
mama :
Allah ya sa moudace
2026-09-09 16:27:00
1
SHARIFUDDEN HASSAN :
ALLAH ya samu dach
2026-09-09 18:18:12
1
badarurufahi :
are they staging it or for real they don't know please I want to know
2026-09-09 18:34:16
0
Umar Farouk :
Akoi masifa 😥😥
2026-09-09 20:29:29
0
nurr kaisala :
dadai salatil fati katambayeshi
2026-09-09 12:55:03
0
Anas Sa'id Dabai :
Allah kasa mugama lpy
2026-09-09 17:31:37
0
DAN_UMMAH :
cab Allah yasa wake 🙄🙄😭😭
2026-09-09 13:22:35
0
🇳🇬ZAMFARA STATE -S.M.V🇳🇬 :
wai miye maanar
BAYE INYASS
Dan Allah
2026-09-09 16:34:54
0
borno legend 🇳🇬🇳🇪🇪🇺 :
subuhanallah 😭😭😭😭😭
2026-09-09 15:57:41
0
💥 𝓓𝓪𝓷 𝓶𝓪𝓵𝓪𝓶 🦅💥 ✂️💔 :
Ai shi shehu kawai yasani ba addini b 😭😭
2026-09-09 18:14:55
1
MUSA MK🇳🇬 :
allah ya isa tijjani da inyasi 😭😭😭
2026-09-09 20:27:42
0
Ibrahim mu'azzam :
yanzu Daman akwai Musulmi Wanda baisan shurudul iman ba da arkanul Islam?
2026-09-09 16:30:29
0
Adoskiii :
Dan Allah a inazan sama rigar dan garuwa matane keda ciki waitana so tashin shina 😳
2026-09-09 17:49:50
0
Ismail Muhammad :
Kuma fa wannan SAIYA zauna ysita Zagin Mahaddacin Al-qur'ani
2026-09-09 18:37:28
0
Haidar Abban hanan :
Kashi yafi mulidi
2026-09-09 12:31:23
0
SADOU HAMMA YARO MAY LAFIYA :
🥰🥰🥰
2026-09-09 18:42:52
0
ABBA.D S K🙏👌 :
😁😁😁
2026-09-09 20:03:06
0
HASSAN 💗💓🦋🕊️ :
😁😁😁
2026-09-09 17:53:14
0
rawad#@ :
🤣🤣
2026-09-09 19:17:12
0
Yaeeradamu Zangogida :
🥰🥰🥰
2026-09-09 10:21:39
0
To see more videos from user @danummah56, please go to the Tikwm
homepage.