Kayi adawa banda zagi kuma ka gayamin wane quality atiku yafi kwankwaso please
2026-09-09 12:02:36
54
elemeengagarawa :
Wannan dai shine na farko amman kwankwaso red line din mu ka kula
2026-09-09 11:38:41
58
fresh_malancy :
kaso atiku mu kuma muso kwankwaso kawai
2026-09-09 11:25:22
33
Jikan_Hajia_Yiag_Backup :
Mathematic Time
If C is found in NNPC,NPC,EFCC,NCDC,CBN,NYSC,CCD and APC
Find the value of C 🫴
2026-09-09 16:08:40
0
RASH TEXTILE AND MORE ENT. :
please muna girmamaka amma Kaso Atiku ka daina Taɓa mana Kwankwaso.
Ba ruwan mu da wani Peter Obi. Kwankwaso Ubane a gurinmu stay away from zaginsa please
2026-09-09 11:05:25
30
ustazlbxzxt :
Bro believe me kwankwaso is working for Tinimbu
2026-09-09 13:26:07
1
Faisal binary trading :
ni Dan kwankwasone Amma wlh duk abinda kake fada gaskiyya ne ina tareda kai
2026-09-09 10:59:37
40
Ahmad B Aliyu :
nafahimci kasan me kake yarima
badan kanaso kake goyon bayan atiku ba
sea kawai babu wani genuine dan takara da ya fito wanda ya kamata.
kawai dai a kauda tunubu shine muradin Nigeria,to amman kuma duk yan takarar duk Virginia daya ya dauko su
but atiku ya mfi dama dama acikinsu.
2026-09-09 10:58:01
28
hamzaisyaka985 :
nigeria well be ok
2026-09-09 15:09:40
1
dhaha2007 :
ka kawo min mutum daya ko wani project da atiku yayi a arewa in particular and in country in general
2026-09-09 12:21:01
13
Cosmic… :
Tinubu ne yake amfani da su don su rage wa atiku kuria…
2026-09-09 12:48:38
11
Bob :
Honestly i dont know why Kwankwaso will go for Peter Abi bcos its a wrong choice.
Kwankwaso and Atiku wouldn't have made sense bcos we need Muslim and Christian ticket as usual.
And Peter Obi should have stayed with Atiku.
2026-09-09 13:41:01
2
Lukuman Bala sanda :
dole faa sai anyi hakuri da su 😳
wlh wlh nidaii dan kwankwasiya neh 💯💪amma wlh bb wanda zai iya kada tinubu sai atiku idan daii harda gaske mukeso tinubu ya fadi, we must vote for atiku abubakar we have no other option 🤷♂️
2026-09-09 11:13:34
14
IBN SHETTIMA 013 :
Kuji maganan hankali yan arewa thanks bro 💯
2026-09-09 13:50:54
7
Manchiee :
Wllh yarima inka duba dakyau zakaga north west sunakin atiku ne saboda dan north east ne
2026-09-09 11:32:10
6
Bellodantsoho32 :
Mu wallahi Dan Kennywood Muke ganinsa[Tears of joy][Laugh approved][Tears of joy][Laughing][Laugh approved]
2026-09-09 12:34:10
2
🇲 🇮 🇳 🇮 🇸 🇹 🇪 🇷 :
Mun fadawa yan Arewa sunqi yadda kwankwaso sam ba qaunar Arewa yake ba wlh
2026-09-09 14:47:40
7
FatimaIbrahim :
Ato nidai wlh ma yanzu kwankwason ya fita kaina wlh Kuma insha Allah sai atiku ya mulki Nigeria
2026-09-09 12:53:31
5
MUBARACK📊👤 :
Wllhi kam 😳
2026-09-09 11:02:57
5
Suleiman saidu :
Ai kwankwaso basirar sa ragagga ce
2026-09-09 11:19:14
10
@Atech :
Nifa tuntuni nagane kwankwaso bai yasan idan ya dusa bata
2026-09-09 11:25:39
5
Sadiqu Abubakhar :
Abun Ne Abun Haushi Allah Kasa Mudace 🙏🏻
2026-09-09 10:58:58
8
MMR :
Wlh da inabin kwankwaso kamar addini amma banda yanzu
2026-09-09 11:01:59
5
Babs Alabi Yoyo :
Bro, I really respect you a lot,i like most of your video because you always say what’s best. But on this one I can see sentiment in this video you made. I actually thought you’re with Boss hamza Mustaph. But Atiku? Haba bro, this is just you being sentimental. I don’t need to say much bro. But only when we are truly ready we would have the Nigeria we deserve. Peace ✌️
2026-09-09 12:33:15
5
Kabiru Yusuf :
wannan shine abinda muke tafadamuku mu masoyan Kwankwaso karkataba mana Kwankwaso idanko kayi to kabata komai sannan mai yasa ahi Atikun bazai taba yarda yagoyi bayan Kwankwaso ba to meye laifin Kwankwaso dan shima yayi abinda yake ganin shine mafitarsa
munfamuku cewa dafarko mu aje Kwankwaso da Atiku ga irin su Al mustapha nan amma bamudamu dashiba inaganin kamar bada gaske mukeba
2026-09-09 14:08:50
5
To see more videos from user @yarimapage, please go to the Tikwm
homepage.