dialysis 🥲
mutuwa ta allah ce, amma ana fara maka kawai ka rubuta wasiyya dan mutum ma ya daina asarar kudinsa
2026-09-09 13:55:39
10
Mustapha :
sometimes kidney tana picking after some episodes of dialysis
2026-09-09 16:59:37
2
musa kata :
Assalamualaikum, Doctor wallahi ni antabamin dialysis sau bakwai nayi fama kidney disease,Amma wallahi yau shekara biyu gashi ina rayuwa, wallahi
2026-09-09 13:54:02
5
meenat :
uhmm 40 Dayas With out you lovely mom hmm Allah yakai haske kabarinki anacikin yimata dialysis Allah ya karbi rayuwarta nastani dialysis wlh 😭😭😭
2026-09-09 20:26:34
3
Abubakarsadeeq adam :
abin da ya kashe mahaifiyata 2 months ago Allah ya Kai rahama kabarin hajja na
2026-09-10 06:12:50
1
abbaelusain :
ai bashi d amfani dama dena yi kukayi Dr,
2026-09-09 14:23:56
2
cardio247 :
uwata kawai zan iya bawa kidney
2026-09-09 12:18:08
3
Abban-Sojoji :
a Brother Diagnose with or have Chemistry test of EUC and the Result show's that the Creatinine 219 in umol (53-133)
while Urea 7.4 in mmol (2.5-8.33)
pls give us Clinical advice.
2026-09-09 17:55:51
0
ABU JA'AFAR :
ALHAMDULILLAHI LAZI
AAFANI MIN MABTALAKA
BIHI WA FADDALANI ALA
KASIRIN MIN MAN
KHALAQA TABDILAH
2026-09-09 15:21:54
1
Ahmad :
har mutum dai ya mutu
2026-09-09 14:40:24
1
Bilkisu Hamza❤️ :
So pls Idan mutum na gama da ciwon qoda kuma za’a mishi transplant aka cire wa’enda sukayi failing Mezai faru
2026-09-09 15:05:19
0
Mahak_Homemade :
Allah ka arzun tamu da lafiya,ka bama marasa lafiyanmu lafiya,Amin
2026-09-09 16:08:01
3
Dr. Maryam Ahmed Almustapha :
This video is specifically for people who have end stage chronic kidney disease. There are people who have acute (temporary) injury to their kidneys that need only a few sessions of dialysis before their kidneys recover. Those are a different subset of patient!
2026-09-09 21:14:44
6
baladdw :
🤲🤲🤲 allah ya jikan matata zulahat abinda yayi mata sanadi kenan bazan taba mantawa ba wllh
2026-09-09 22:21:32
1
mamannylah :
Ya Allah kaqara mana lafia mai amfani Allah yasaka miki da alkairi ya bada ilimi
2026-09-09 21:12:12
1
mar'atussaliha :
Zan iya
2026-09-09 14:03:56
2
Fruit emporium🍒 :
Wannan video dn y ishemu dalili mudinga sha ruwa sosai 🥺Allah y karemu
2026-09-09 13:23:09
2
muhass04 :
uhmm may be patient ne yake tambaya Kuma wanan answer tki sai ta tada masa hankali
2026-09-09 19:26:10
1
pharm abdullahi idris :
Wlh zan iya baiwa yanuwana
2026-09-09 13:16:36
2
Dauda Adamu CBM :
my interlengent Doctor best in arewacin Nigeria tabarakallah Allah yakara fahinta Dan Allah Yaya mutun zai biya consultants Amman ba Nigeria nakeba please 🙏 how can we discuss? can you give few times for consultation?
2026-09-09 14:35:23
1
To see more videos from user @drmaryamm_a, please go to the Tikwm
homepage.