@i_am_saeed01: INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN 💔🥹 KUNGIYAR JIBWIS TA FITAR DA SANARWAR RASUWAR HAFIZ BALA YUSUF. Daga Bakin Shugaban Kungiya Sheikh Nasir Abdulmuhyi. Insha Allahu Gobe Karfe 8am Na Safe Za’a Gabatar Da Sallar Jana’iza Muna Rokon Allah Ya Masa Rahama Intamu Tazo Allah Yasa Mu Cika Muna Musulmai Ahlussunnah Masu Imani. #Sheikh_jingir #saeed_mansoor_saeed

Saeed Mansoor Saeed👑📿
Saeed Mansoor Saeed👑📿
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 09 September 2026 12:48:53 GMT
11955
1326
50
26

Music

Download

Comments

mohammedshayibu6
mohammedshayibu52 :
Allah yajiqansa da rahama Allah yasa mutuwa yazamemasa Hutu Allah yasa Aljannace makomarsa Allah yagafarta masa
2026-09-09 14:14:31
4
scholarson01
SCHOLAR'S SON :
Allah ka Jikansa Da Rahama
2026-09-09 13:07:21
5
adjuggal
Adjuggal :
Allah Ubangiji yajikanshi da Rahamansa ya kuma Gafartamasa yasa ya huta
2026-09-09 14:09:41
3
iamabubakarsadeeq2
AbubakarSadeeq :
Allah yajiƙan shi da rahama
2026-09-09 13:58:34
3
duniyar.gwonjo
duniyar gwonjo :
allah yajikansa da Rahma
2026-09-09 14:07:33
3
danadala1
C E O OF IHSAN FARM GOMBE :
Allah ya jikan SA da Rahma Allah yasa ya huta
2026-09-09 14:11:26
2
ismailgaju04
user047810290 :
R I P
2026-09-09 14:11:28
1
sulaimanulfaris
Sulaimanul Faris :
Allah ya masa rahama
2026-09-09 14:31:01
2
ibee019
ibee019✌️🤘 :
Allah ubaguji yamasa rahama yasa mutuwa hutuce agaresa muyi rashi
2026-09-09 14:13:56
3
yasmeenfcmangu
yasmeen FC :
Allah ya masa rahma
2026-09-09 14:20:28
1
bilyaminubello95
bilyaminubello762 :
Allah ya jikanshi da rahamarsa yasa mutuwa hutuce agareshi yasa aljanna ce makoma agareshi 😭😭😭😭😭
2026-09-09 14:00:00
1
shehu.mani0
Shehu Mani :
Allah ya jikan shi da rahama
2026-09-09 20:17:56
0
ontop4881
Ontop :
Allah yajikan sa da rahama
2026-09-09 13:29:50
1
commissioners2
COMMISSIONER@SSS :
inalilahi wa ina ilahi raji,u Allah ya jikanshi da rahama
2026-09-09 13:06:48
1
user73378878697730
shuAibu.Abubkar unguwar bawa :
Allah yajikasa
2026-09-09 13:40:27
1
user9274283618439
Bah Malah :
Allah ya jikansa
2026-09-09 13:51:14
1
user5532466547150mrahmad
Mr Ahmad :
Allah ya jikan shi da rahama
2026-09-09 19:52:58
0
abuareeep
Abu Areep :
innalillahi wa inna ilaihi raji'un
2026-09-09 13:16:25
0
abubakarusmanbose
abubakarusmanbose :
innalillahi wa inna ilaihi raju'un
2026-09-09 14:17:17
1
sarkinsudan4
, IB YSF,METAL, WK,07068626425 :
ALLAH YAJIQAN SHI
2026-09-09 19:23:51
0
1day114
one day :
Allah ya jikansa da rahama
2026-09-09 20:59:41
0
faruq_jos
Faruq Jos :
Allah yamai rahama
2026-09-09 21:16:44
0
user9314331922125
user9314331922125 :
Allah ya jikan sheikh bala Yusuf da raham
2026-09-09 19:34:40
0
1auwalsani
🇳🇬💘Abu Ja'afar🇳🇬💘 :
innalillahi wa'inna ilaihi rajiuu ALLAH YASA mutuwa hutuci Allah yajikan Shi da rahama 🤲😭😭😭
2026-09-09 20:40:50
0
usmanadamu71715
Dr tauhid :
Allah ya jikansa da rahama
2026-09-09 13:24:18
1
To see more videos from user @i_am_saeed01, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About