@techwithaliyu: 🔥 Idan kana amfani da wayarka tana ZAFI sosai, ga yadda zaka rage zafin ta! 📱🌡️ Ka gwada wannan setting ɗin, zai iya taimaka maka rage zafin wayarka musamman lokacin amfani da ita na dogon lokaci. 👌 #TechWithAliyu #ArewaTechExplainer #PhoneTips #AndroidTips #TechTips