@dbmhausa: Kimanin Mabukata 12,350 ne suka amfana da tallafin buhunan shinkafa a Jihar Sakkwato, wanda Dallatun Sakkwato, Alhaji Murtala Abdulkadir Dan’iya Jarma, ya ƙaddamar tare da raba wa mabukata. Haka kuma, limaman gundumomi 87 da ke faɗin Jihar Sakkwato za su amfana da tallafin tufafi. Bugu da ƙari, an rabawa Hukumar Hisbah da Hukumar Zakka da Wakafi motoci domin ƙarfafa ayyukansu. An bayar da kayan tallafin ne ta hannun Hukumar Zakka da Wakafi ta Jihar Sakkwato. DBM HAUSA

DBM Hausa
DBM Hausa
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 09 September 2026 13:52:44 GMT
28
3
0
1

Music

Download

Comments

There are no more comments for this video.
To see more videos from user @dbmhausa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About