@flakksenterprises: Indai kinsan kin doshi 30 kuma bakya hadinnan to da sake. kisamu pumpkin seeds flaxseeds sunflower seeds sesame seeds Habba Hulba Kinga wannan abin da zan koya miki yafi wannan store bought supplements da kike siya kina narkawa cikin ki, wato in kina Jin abin da zai gyara miki overall wellness dinki a matsayin ki na ya mace to wannan protein powder dinne. Wasu lokutan fa abu kadan ne ze jirkice a jikin ki, kiyi ta fama da magunguna babu abin dake canzawa, ki ganki a rame kullum kamar me cuta anrasa me ke damunki kullum cikin shan sabaya baya aiki. To akwai abubuwan dake buqatar gyara ne acikin jikinki. In Sha Allah sai kin dawo kin godemin, wani matsalar hormones, prolactin, menopause symptoms, dull skin, har bangaren gyara a matsayin ki na matar aure zai taimaka miki sosai, zakiyi kyau abinki indai kin dage dasha. Ki dinga shan cokali biyu a ruwan zafi da madara safe da yamma. #foryourpage #viral #creatorsearchinsights #nutrients #proteinshake

Flakks Enterprises_spices
Flakks Enterprises_spices
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 09 September 2026 14:43:03 GMT
13329
866
50
153

Music

Download

Comments

oumifan
jiddatulkhairi :
please list
2026-09-10 14:05:03
1
rabiahjaafar14
ummu siyamah :
measurement pls
2026-09-10 18:54:15
1
user6887946907978
user6887946907978 :
Location pls
2026-09-10 09:23:17
1
saddiqalabaran
Maman Huda :
Inaso ya zaayi nasamu
2026-09-10 17:10:19
1
ramatuidris87
Bedchic Beddings :
kina sayarwa
2026-09-10 13:58:33
1
user720776807
Oum Noor😍😍 :
Address please
2026-09-10 16:50:10
1
maryamarh343
mrym saad hassan :
to y ake anfani dashi
2026-09-09 23:21:01
2
maryamsaeedishaq
Maarseee :
Nawa ne kuma ya zaa sha shi?
2026-09-10 20:29:58
0
user6958526039526
maman haneefha :
please Amman baya qara kiba ko kuma dama wa za,a ko sha da madara,nawa ne?
2026-09-10 14:22:38
1
muniratu.marafa.a
Muniratu Marafa Abdullahi :
price and location
2026-09-09 21:53:20
1
hayatees.glam
Bags by hayatees :
Nidai hadadden nakeso
2026-09-10 09:17:32
1
new_thrift_beauty_shop
New, Thrift & Beauty :
kina siyarwa??
2026-09-09 22:35:29
1
jajere88
Jejere Farms :
masu diabetes kuwa zasu sha?🤔 naga kamar zai qara qiba kuma BA a son kayi adding weight
2026-09-10 09:46:48
3
empress.deejah
Empress Deejah :
Nice
2026-09-10 13:02:54
1
fatyfashion81
fatyfashion :
Da Allah amai list dean su ☺️
2026-09-10 10:33:12
1
spicesouqandmore
spice_souq_and_more :
Fatan kasuwa mai albarka
2026-09-10 13:19:16
1
mamanmuslim6
maman bilal :
inaso nawa loction
2026-09-10 12:14:57
1
siddiqah21
siddiqah21 :
Ya ake amfani dashi Dan Allah 🙏🏻
2026-09-10 14:29:40
1
nina_skincare
Nina.Skincare :
Jazakillah khair ❤️
2026-09-10 10:04:33
1
limzysscentsandmore
limzy's scent and more :
aina znsamu flaxseed plx akano?
2026-09-10 20:49:42
0
ummukhairatenterprises
ummukhairat enterprises :
Dan Allah menene flaxseed
2026-09-10 15:18:51
1
hafsatbashirsalga
HOME OF SHOES AND MORE :
shoes and bags always available 🤩
2026-09-10 13:48:27
1
user3375942888559
aicha :
🥰🥰🥰
2026-09-10 16:04:38
1
To see more videos from user @flakksenterprises, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About