@malam.murtala.asa:

Malam Murtala Asada
Malam Murtala Asada
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 09 September 2026 14:53:18 GMT
119962
11303
203
791

Music

Download

Comments

abbhaha2
abubakaryahaya4088 :
Allah yajiqanka darahama mln
2026-09-11 22:50:11
0
barrister0869
Sadeeq :
Nima nayarda .
2026-09-11 22:01:49
19
user7824128187581
LAWANSA AGRO TRADE VENTURES :
Karatu yafita fes fes Allah yaqara fahimtar damu gaskiya yabamu ikon binta
2026-09-11 22:03:22
49
user8040297349356
hauwau nasir :
Allah yaqara basira malama
2026-09-11 16:20:46
17
algonnake
algon nake :
Ya Allah ka dora zuciyar mu akan gaskiya
2026-09-12 03:22:52
7
aminatu..head.turb
Aminatu..head turbans and more :
gaskiya iyayen manzon Allah basu wuta saboda abdullahi annshede shi mutumin kirki ne haka Amina
2026-09-11 23:35:19
5
king..japhar
💫KING-JAPHAR💫 :
Muna Kewar ka dr.
2026-09-11 21:45:28
10
auwalango007
A.prince 007 :
Amma dai maganar nan ba dadi malam😭
2026-09-12 01:58:33
4
falaki13
falaki :
wallahi mun yarda da maganar annabi
2026-09-12 13:28:57
4
autarmommy29
TASKAR ZUCIYA 🫀✍️ :
Sunnah gidan hujjah
2026-09-11 22:12:25
7
tsaglobalfurniturs
𝙏.𝙎.𝘼 𝙂𝙇𝙊𝘽𝘼𝙇 𝙁𝙐𝙍𝙉 :
wallahi Nima na yarda
2026-09-11 21:53:18
5
muhammadtahamahmu
Muhammad Taha Mahmud :
toh waima buhari da Muslim wurin wasuka samu hadisannan da suka ruwaito
2026-09-12 09:30:11
1
mrssayaya6
Zeechoco delight crunchy 😘😋 :
Ko karsu yarda ko su yarda mu mun yarda 👍🏻👍🏻👍🏻
2026-09-12 14:23:26
2
saifuddeen620
Zannan Sarkin Dawaki ✊️ :
Nidai har yanxu nakasa gane meye afanin wannan karatun 🥺
2026-09-12 14:05:49
0
isma6518
Isma :
wlhi nima na yadda matukar Manson Allah ya fada abu wlhi na salamander babu ja
2026-09-12 11:15:56
2
user2979414959436
Mm collection and more :
yanxun kenan Mal kaima kanawuta kenan koh
2026-09-12 07:02:57
1
ahma0mk1
Bashir 40 :
Allah sarki rayuwa Allah yh jikan Mala Dr idirs
2026-09-12 15:07:50
2
jabir.sani36
Jabir dan makera :
Allah ya jikan malan da rahama
2026-09-10 16:18:35
8
ukashatu.saadu
Ukashatu Sa'adu :
gaskiya vni bangamsuba
2026-09-11 22:37:01
1
abdul_faraga1
abdul_faraga :
mene anfanin karantar da wannan hadisin a addini? wace gudummawa hadisin zai bayar? Allah mun tuba abun ba dadin ji wallahi
2026-09-12 08:28:11
4
hamza.umar487
hamza umar yawa :
nikam gaskiya ban yardaba kuma in sha Allah ni ɗan ahlulsunnah ne
2026-09-11 23:14:02
4
difender123
abdul-difender :
Astagfrillah wlh da Ina kokonto amma yanxu nayarda
2026-09-12 00:35:41
2
user09035003011
A T J :
Allah yajikan mala
2026-09-11 18:44:44
1
fatitoure829
Fati Touré 🇳🇪🇳🇪+227💪💪 :
Allah sarki Dr idriss ubangiji yasa kana gidan aljanna 🤲🤲🤲
2026-09-12 01:35:50
2
shamsuyahu1
shamsuyahu1 :
Allah ya Karama Mal lpy
2026-09-11 21:53:48
2
To see more videos from user @malam.murtala.asa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About