@nusaibadauda: Please just for fun 🤩 Mata Iyayen Mu 😍yadda wasu matan keyi in suka zo haihuwa 😁😁😁#goviral #hausatiktok #fyp

Nr .Nusaiba Dauda Musa
Nr .Nusaiba Dauda Musa
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 09 September 2026 14:54:06 GMT
39260
3523
172
146

Music

Download

Comments

ameenadauda
Mrs boys2men :
Dole inyi following dinki 😂
2026-09-10 10:09:40
0
ashanty3570
Indon mama🫡🎀💕 :
Sai damu Amare😂Allah yasa mushiga labor lafiyamufito lfy 😂cikina wata 3 Ann had nafara fargaban labar
2026-09-10 08:53:13
31
azizt.adams8
Roukaiya :
ya Allah ka Saukemu lfy😭😂😂
2026-09-09 20:12:27
55
nuseee77
🩷🩷THREADS by NUCY🩷🩷 :
dr namesake👍
2026-09-10 13:53:06
0
fakhan_collection
fakhan_collection kano :
Nifa haihuwar farko Amma ko kuka ko ihu duk banyi ba likita kanta wlh mamaki take duk wanda yazo asibiti a wajejen months din sai ta tmby sun sanni gaskiya nayi dauriya😂💔
2026-09-09 18:02:12
16
hajara5119
maman basmah Rng :
ni haihuwar fari tafsiri nabude a matanity Ina jawo Aya kakata zata fassara🤣🤣🤣🤣🤣
2026-09-09 19:55:29
10
matanhub
*MatanHub🌿* :
yau na fara ganin ki Amman dole nayi following 😂😂
2026-09-09 17:58:23
15
user9712528256920
zainab Adam Yero :
Aa[Laugh approved] following dole[Laugh approved]
2026-09-09 21:38:35
1
musweeb
MOM BASMA COLLECTION KANO :
Hummmmmm hauhuwa allaah ya rabamu lpy
2026-09-10 07:24:22
1
khadijababangida13
mmn Annur :
🤣🤣🤣🤣🤣🤣❤️I love you
2026-09-09 21:41:48
1
fatima_salis6
Mum_Ameer💙 :
wlh bantaba haihuwa cikin saukiba amma Allah kadubeni
2026-09-10 18:23:07
1
xahrahmakeover
xahra makeover :
Nifa haihuwa ta fari mutum biyar ne suka kaini asibiti 😂
2026-09-10 13:03:40
0
fateemers01
Teemerh ♥️ :
🤣🤣🤣🤣🤣 bari nafara da dariya Wani abun saidai Shuru bazai fadu ba😂😂😂😂
2026-09-09 19:59:54
5
naseer_sani_hamza
Nasir senator :
Nr nusaiba 🥰
2026-09-10 09:03:08
1
zeety333
zainab zeety :
wlh alhmdulillah haihuwar fari Amma bansan wahalar haihuwaba alhmdulillah
2026-09-09 20:43:45
5
hajiyanfaraa0
matar mijinta ♥️ :
wlh haihuwar farko sai da nakai 8 cm naje hospital
2026-09-10 15:04:50
2
princesspotkano
deejarhmana :
haihuwata tafari wlh har da sirikina da kannen mijina da yayyensa kannena da kowa na dangi saidaya hallara😂😂
2026-09-10 20:15:57
1
mrsmawhuub
Mrs Mawhuub ❤️ :
Hmm ni zan Baku labari 😅 nifah sanda nayi haihuwar fari na tinga cewa mutane bbu wuya wllh dinki yafi Azaba ashe ashe bonus na samu sai ai tai min kalan banda hankali 😂 sai da nayi ta biyu nasan mai cece haihuwa 🥺
2026-09-11 03:23:05
1
sumayya.umar76
Sumayya Umar :
ya Allah duk wata me ciki Allah ka sauketa lfy 😂😂
2026-09-10 18:31:03
1
matarkauna07
MK henna stickers & more :
ni kuma wllh haihuwan fari nayi Amma shuru nayi ba sunan Wanda na Kira ko magana ba banayi saidai nishi kawai duk da C's aka yimun Amma na fara labour
2026-09-09 17:38:54
2
plantoperfectionevents
plantoperfectionevents :
🤣😹😹🤣🤣🤣🤣kashhhh justice for masu haihuwan farko🤣🤣
2026-09-10 07:24:49
2
mrssanibagaya
Haleemhrt :
Allah sarki anty ummina Allah yabaki lada kinsha wahalata tun 12 sae wajan 8:30 nahaihu 😂
2026-09-10 10:30:50
0
simraanh
Incense by ammeayh🌪 :
Wlh hakane cos sister na ta haihu this month kuma Wlh exactly haka tayi haihuwar fari 😂😂😂
2026-09-10 15:07:30
1
mrs.aliyu19
hussaina Umar song :
banyi wanna ba wllh kuma nima amarya ce anty na kawai mukaje da ita
2026-09-10 13:12:03
1
fadeelahabbas428
FYA🌷🌸 :
Yanxu na bar auntie na ai labor room 😅😅 haihuwan farko
2026-09-09 23:52:15
2
To see more videos from user @nusaibadauda, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About