@garkuwafm95.5: Kadan da kacikin shirin kukama sana mata daga nan garkuwa fm 95.5 sokoto tare da abakuwarmu wato @Xahroweverythingandmore⭕️ Shin Wai ya kamata miji ya bawa matar shi dama tayi kasuwanci ?

garkuwa fm 95.5
garkuwa fm 95.5
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 09 September 2026 15:41:07 GMT
106435
7934
491
1044

Music

Download

Comments

turarenwutabymaak
Turaren Wuta by maak :
Sannu yar iya
2026-09-10 07:38:24
58
danumma5a6
DANUMMA :
Ni matata ita take bani kudin kashewa🥺🥺🥺🥺
2026-09-10 09:28:18
18
brain20054
BRAINN 😎 :
Allah ya yi miki Al Barka yar Nan
2026-09-10 07:36:39
20
fabzusy
fabz,usy :
a wannan economic din, rashin biyayya fa dabia ce ba sai mai sanaa ba
2026-09-10 08:52:26
22
baiwar.allah5008
baiwar Allah :
Dalla ni matsa in wuce kin tare min hanya
2026-09-10 09:18:17
11
gza1999
Abdul gas chicken 🐔 :
Is true
2026-09-10 11:33:29
0
s_jada2
Maka_Business :
matata sana'a fa dole sai tayi ko bataso
2026-09-10 10:05:32
8
hajjo_chubbys_fashion_p
hajjo chubby :
gaskiya banji dadin wannan maganarba 🙄
2026-09-10 03:23:17
10
likitanmatayarzamfara
Likitan mata Yar zamfara :
gaskiya ba haka bane Sai dai in tun farko bayada daraja gareta
2026-09-10 07:42:57
11
amicoscollection
AMICO’S COLLECTION👗 :
Gaskiya kin sha zagi ah comment section 😂💔
2026-09-10 08:50:36
0
danhajiya939
Muhammad sani :
Mata basan gaskiya sun cika comment
2026-09-10 09:29:24
6
abu_sarki_sokoto
ABU SARKI :
musamman matan jihar sokoto
2026-09-09 20:52:40
23
stepcarrybymeerah
SHOE AND BAG IN KEBBI :
wallhi my sister is telling truth but not every woman
2026-09-10 09:49:41
3
hayyamatglowarena
BEST GYARANJIKI PLUG SOKOTO :
Sannan ke meyasa kike Sana’a????
2026-09-10 00:21:36
10
.abdullahi779
A,A,T. Global investment 2 :
Ni wannan maganar na dade da fahimtar hakan wallahi
2026-09-10 04:26:33
14
yauisa655
yauisa655 :
hakane gaskiyane
2026-09-10 06:22:28
5
user41855632925698
SMU_ELEGANTCLOTHING👗❤️ :
Jia saida nasama mujina albarka kasuwa tamani kuma ni da mijina Alhamdullah kasuw tayi rana kuma kasuwa har iya rayuwa in Sha Allahu
2026-09-10 05:17:49
8
nuralawanglobventurs
NURA LAWAN(BOBO)SHOES&BAGS👜👠 :
Wlhi gaskiya daci ne da ita amma mai zurfin tunani ne zai fahimci Hakan Allah yasa mudace abinda take fada yana faruwa duk da ba duka aka taru aka zama daya ba Allah ya bada ikon gyarawa ameen
2026-09-10 05:19:40
10
bornoxvgghujhch
ABAKAR SA :
wannan gaskiyane sister wallahi 🙏🙏🙏❤️❤️
2026-09-10 06:29:39
7
bilal.abbakar3
@B...nata..77 :
wannan mgnr take gaskiya cewa wlh sbd nine sheda akan wagga mgnr
2026-09-09 21:20:55
7
abbakarchamo
abubakarsahabi chamo :
wallahi wannan gaskiya ne
2026-09-10 10:02:58
1
eleganceummee
ummee-elegance :
Yarinya kin bani dariya 😂😂
2026-09-10 11:29:02
0
harronimam
Harron Imam :
Kai zanbarta tayi nima ta kashemun zuciya da dukiya ba bauta nima nazoyibah duniyan😭😂😂
2026-09-10 10:57:56
2
To see more videos from user @garkuwafm95.5, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About