the water is going come back hard move to Highter ground
2026-09-10 03:32:18
0
Aaronie59 :
Jesus is God💪💪💪
2026-09-09 21:00:37
7
zaharaddiniisah :
wai wannan abun yafaru da gaske ne
2026-09-09 18:28:15
17
Neeraseemungal :
Is this true.
2026-09-10 03:05:58
0
jounaidu :
wallhi annabi yayi gaskiya tabbas duniya takusa tashi allah mun tuba😭😭😭
2026-09-09 19:58:53
54
N£NN£H🧕💥 :
ALLAH is great
2026-09-10 03:39:14
0
SANI MOHAMMED :
Power of Allah
2026-09-09 21:33:28
14
Louis Kuyeli :
that is real or ??
2026-09-10 03:31:31
0
Ahmad mahd .. :
which coutry plx
2026-09-09 19:43:45
2
Mark :
Flat earth 🌍
2026-09-10 02:47:11
0
Sani_Autan_Gwari :
Ikon Allah kenan dama ai Allah yafada a Quran alamomin karshen duniya akwai kafewar tekuna sedai muce kawai Allah yabamu ikonyin kyakykyawan karshe
2026-09-09 21:32:53
26
Arewa Textile :
Allah muna kara tuba da Neman gafarar ka bisa lefikan mu😭
2026-09-09 18:38:04
11
Arasu mp :
Allah is one
2026-09-09 21:37:27
1
Aminu Ak bahaushe :
bbc hausa gaskiyane kogin Argentina ya qafe?
A'a, ba gaskiya ba ne cewa teku ko kogin Argentina ya ƙafe gaba ɗaya. Bidiyon da kake gani suna yawo a kafofin sadarwa na zamani (kamar TikTok da Facebook) ba sa nufin ruwan ya ƙafe har abada. [1, 2, 3]
Abin da ya faru a zahiri shi ne wani babban sauyin yanayi na ɗan lokaci (extreme low tide) da ya afku a gaɓar tekun ƙasar (musamman kusa da Buenos Aires) a ƙarshen watan Agusta da farkon Satumban 2026. [1]
Ga takaitaccen bayani kan abin da ya faru:
Iska da igiyar ruwa: An sami iska mai ƙarfi da ta buso daga tudu tana tura ruwan tekun zuwa can ciki, wanda hakan ya sa ruwan gaɓar tekun ya janye da nisa sosai (wanda a kimiyance ake kira wind setdown). [1]
Bayyanar ƙasa: Wannan janyewar ruwa na ɗan lokaci ya sa kasan teku ya bayyana, har aka ga jiragen ruwa sun kahu a laka, mutane kuma suna tafiya a kai. [1, 2]
Komawar ruwa: Wannan abu ne na halitta kuma ruwan ya riga ya koma mazauninsa kamar yadda ya saba. Ba wata masifa ba ce ta karshen duniya. [1, 2, 3]
2026-09-09 20:31:30
14
AA_SAEED🦅 :
munasa ran juma a mai zuwa🤣
2026-09-09 18:36:47
14
ABU-AMMAAR :
Alhakimu ya Allah me yadda ya so kuma a lokacin da ya so, Allahu Akbar
2026-09-09 18:22:35
8
ibrahim esha :
lallai dole asamu kayan gwangwan wurinn
2026-09-09 21:31:34
0
mustaff :
jalla jalaala
2026-09-09 21:17:29
1
Isah Musa :
Gaskiya da matsala,
tsarki ya tabbata ga Allah
2026-09-09 21:32:47
5
sara ojo :
ina mamakin mutane.idan akace allah yayi ikonsa aguri kaza. wai sai mutane sudinga raba daya biyu. amma yanzu inda cewa akayi Chinese ko american ko bature ya kirkiri generator yashanye ruwan teku gaba daya sai kaga ana cewa ai bature mayene zai iya. amma kuma basu yarda allah zai iya ba
2026-09-09 23:04:02
3
Sagir nass@ :
munasarai jima a mezuwa za a busa kaho
2026-09-09 22:37:35
0
Tamimuddari :
wan dan allah da gaske ne
2026-09-10 02:05:36
1
Hassan Abdul Azeez :
Allahu Akbar, Allah ya janye abinshi
2026-09-10 00:05:15
1
Six Laonne :
Allah
2026-09-10 00:53:49
1
𝐀𝐡𝐦𝐚𝐝 𝐀𝐣𝐚𝐬ù🇳🇬🇳🇬 :
Allah hu akbar
2026-09-09 18:52:29
2
To see more videos from user @ukashagarba1, please go to the Tikwm
homepage.