@absreporters: DA ƊUMI-ƊUMI | SHEHU BUBA YA MIƘA KANSA GA AMNESTY INTERNATIONAL DOMIN BINCIKE Sanata mai wakiltar Bauchi ta Kudu, Shehu Buba, ya bayyana cewa ya miƙa kansa ga ƙungiyar kare haƙƙin ɗan Adam ta Amnesty International domin ta gudanar da bincike mai zaman kansa kan zarge-zargen da ake masa na hannu a tallafa wa ta'addanci. Wannan na zuwa ne bayan zarge-zargen da Hassan Husseini da Gwamnatin Jihar Bauchi suka yi masa. Rahotanni sun ce matakin ya biyo bayan kiraye-kirayen da ake yi na a gudanar da bincike mai zaman kansa domin gano gaskiyar lamarin. A baya, Shehu Buba ya musanta zarge-zargen, yana mai cewa an ƙirƙiri su ne domin bata masa suna. ABS Reporters na ci gaba da bibiyar lamarin, kuma za mu kawo muku ƙarin bayani da zarar ya fito.

ABSReporters
ABSReporters
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 09 September 2026 17:13:23 GMT
19464
724
35
34

Music

Download

Comments

madaki0733
user [email protected] :
gaskiya tayi halinta insha Allah 🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-09-10 13:17:44
3
dankasuwa7134
dankasuwa :
kusani wlh wlh bagaskiya zaayi ba yaudarace kawai 👌👌👌
2026-09-10 02:38:59
2
alhassanibrahimgm
[email protected] :
no condition is parmanent, hmmm Nigeria
2026-09-11 11:01:59
0
hr.amb.ishammuhammad
Hr. Amb Shamsudeen Muh’d✅ :
Zaku hadu da Allah
2026-09-10 12:39:12
0
maijidda2010
I am Jiddah :
Better be true
2026-09-10 06:13:21
0
danmasaning5
Sir Abdul Danmasani :
wannan wlh duk siyasace karyar banza
2026-09-10 18:07:47
1
gudeeee4
Ayuba Abdulmumini :
Allah ya tona asirin duk wani azzalumi
2026-09-10 17:06:19
0
umarabdullahigmail.come
Umar faruk🇳🇬🎒💍 :
Mu bamu yarda ba yaje ga dss
2026-09-11 08:06:37
0
mubee.tone
ceo mubee tone :
megida Kayi daidai saboda mahassada anuna musu gaskiya kawai
2026-09-10 17:19:16
0
aliyuabdullahibagega
smart A7 :
wnn siyasa ce
2026-09-10 07:31:13
1
sadiq2281
IMHAN HOMES & PROPERTY COM LTD :
indan Yana dagaskiya Allah yafito dashi idan kuma bashi da gaskiya Allah ya Kara tauna masa asiri
2026-09-10 12:40:55
0
aj_nolimit
aj-nolimit :
hm wai amnesty
2026-09-10 15:40:02
0
user1762861530713vababa
BABAN ANNUR 001 :
Allah ya jikanshi
2026-09-10 14:24:24
0
abdullere88
Abdullere :
gasgiyane
2026-09-10 09:46:19
0
.smart452
🤓 Smart Jibreel ✅ :
Hmmm 🤔 Mu Za'a Rainawa wayau kenan
2026-09-10 19:20:38
0
samirahmusababa
SAMEERAH🌹💫😍 :
hmmm
2026-09-10 13:59:43
0
babangidayaronlikita
Babangida Yaron Likita :
Wllh babu abinda zai faru cewa za,ayi angama bincike babu wani laifi da yayi 😭😭😭😭
2026-09-10 07:38:59
7
ahmad_monster69
Amad fulani :
ciki da gaskiya
2026-09-10 09:34:54
0
f.t.a43
ɗan malan Funtua ✅ :
HASBUNALLAHU WANI IMAL WAKIL 😢
2026-09-10 09:42:51
0
thegreatpharmacist1
BH DIGITAL PHARMACIST 🌿🩹📊📉 :
Allah yasa suyi tsakani da Allah
2026-09-10 09:36:12
1
a_gayou_1
A GAYOU :
my question is daman mutun shine ke zabar inda xaije a bincikeshi
2026-09-10 11:36:20
1
almisbahulkhair
Misbahulkhair :
Amnesty wane abin kirki suka taɓa yi a Nigeria? Ku tambayar mu su 'yan Arewa
2026-09-10 13:38:44
0
To see more videos from user @absreporters, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About