Please asamu wata a comment section ta soni kamar haka😂😂
2026-09-10 00:59:18
0
Ummu_Rena"d 🥰💖 :
No one can understand this kind of pain except someone who has experienced it themselves—the pain of loving someone deeply without receiving the kind of love and response you deserve. It is truly heartbreaking. Allah yashiga lamarinki 🙏
2026-09-10 07:29:30
1
bintusluxe :
Wallahi tafiyan mu daya 🥺🥺🥺
2026-09-09 20:29:06
20
𝕲𝖊𝖓𝖙𝖑𝖊 _𝕸𝖔𝖍𝖍 🥷🏽🀄️ :
Amma ita kadai tarage mai kalar Wannan soyayyar koh🥺
2026-09-09 23:29:06
7
yusuf :
hhhhhh muna alfahari dashi😅
2026-09-09 20:47:40
16
Hafsatsabo :
Hk suke wllh su shigo rayuwarka kuma sudinga wahalar dakai😭allah kabamu nagari masu sonmu da gaskiya
2026-09-09 21:10:57
9
Yasir Arafat :
Wallahi Allah har cikin ranta takeson shi. Idan har yakasa gane yadda kike sonsa toh Allah ya baki wanda yafi sa
2026-09-10 01:35:03
5
DAN AREWA 🇰🇼 :
ya Allah ka axurtani da mace da xata min irin wannan so nima nasota domin Allah wllhy inason syy Amma masu son gsky ne sukayi karanci ynx
2026-09-09 20:31:17
11
Abubakaryau233 :
🤲🤲🤲🤲🤲🤲hhhhhhhhhhh
2026-09-10 09:31:38
0
abdoul Tessawa 227 :
wlh mukula da sallah akan lokaci 🌹
2026-09-09 22:14:19
10
Teemah Bunza :
Wllh wllh har kuka saida tasani y Allah
2026-09-09 21:27:26
11
Meenal💞 :
Haka suke sai hakuri
2026-09-09 20:32:24
9
zeeyta :
wllh Allah haka ne
2026-09-09 20:33:59
9
Skybee🇳🇬&🇺🇸 :
Allah sarki 🥹
2026-09-10 07:04:44
0
ummu sudais :
ashe inada yar uwa 😂😂😂
2026-09-10 05:52:11
1
A💘 :
Hka yamin time dinda muna soyayya Yanxu Alhammdulillah munyi aure
2026-09-10 09:44:24
1
To see more videos from user @zeefulani2802278, please go to the Tikwm
homepage.