@sadeeqwali01: * ```"Nasara tana zuwa ne in munyi haƙuri da juriya daga rudin duniya, tabbas in munyi hakan zamu samu nasara a rayuwarmu ta duniya da lahira domin hakuri yana tadda arziki ga duk wanda yayi kuma babu wanda zai ce yayi hakuri bai ga riba ba". *Allah ka kara mana hakuri da juriya Ameen ya Allahu.*

Sadeeqwali01
Sadeeqwali01
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 09 September 2026 19:03:10 GMT
315319
88024
2879
4538

Music

Download

Comments

jibson.najib
JIBSON NAJIB :
Ameen Dan nabiyyir rahmati
2026-09-09 22:03:44
59
amer.verse.one
A〽️er Verse One TV :
S.a.w yau ka burgeni wllh ameen ya rabb
2026-09-29 13:24:25
28
yusufmuhammad96085
Yusuf Muhammad :
S.A.W ameen summa ameen
2026-09-18 18:59:24
13
abdulhakeemabdallah
Abdulhakeem Abdullahi :
Muhammadurrasu lullah
2026-09-16 22:02:52
5
hamdat_kasiran
☙𝐂𝐮𝐭𝐲ღ 💌 𝐋𝐲𝐫𝐢𝐜𝐬 დ🌹 :
Muhammadu rasulilinshi s a w 🥰❤️
2026-10-05 00:35:04
5
musalawalmom2
it'sz D. lawal :
s a w
2026-10-07 06:39:11
6
bashir.farouq
Farouk bashir :
Ya Allah ya kaimu aljannah tare Allah yasakama da gidan aljannah
2026-10-12 10:25:23
6
iliyasu.yusuf001
Iliyasu Yusuf001 :
Kuma muna tare da manzon Allah sallallahu alaihi wasallam
2026-09-30 10:16:34
10
azamoney060
aza money 💰 :
amen ya Allah 🤲
2026-09-09 22:10:31
22
umargoslow4
ÛMÄR GÖSLØW4 PANDOGARI GIDA ▶️ :
Saw ALLAH YA BIYA BUKATA 💯
2026-09-10 00:34:18
6
mahmudl18
✨Mahmood✨ :
SALLALLU ALAIYI WASALLAM
2026-09-09 22:42:18
6
buharialiyu627
baharialiyu :
allah yakarawa annabi daraja
2026-09-17 16:51:44
6
binumarwww.tiktok.com
A Rasheed :
Allah ubangiji ya karawa annabi daraja
2026-09-25 17:55:14
11
mraj3320
Muhammad Arzika Jega :
Ameen Dan alfarmar Annabi da alqur'ani
2026-09-09 22:37:04
5
faki44_1
A.A NAXAREE WAKA DAN FAKI :
mungode manzan Allah s a w annabi Muhammad sallalahu alaihi munataawassali da hi I
2026-09-09 21:59:08
11
mlm_habu
abubakaribrahim327 :
kuma kana shirin film
2026-09-09 22:20:37
5
aljibs14
Aljibs :
sallalahu alaihi wasallam😍🥰
2026-09-09 20:14:05
8
abdul.soja88
Abdul Soja :
Ameen ya Allah
2026-09-09 20:49:43
9
brothersadik2244
BROTHER SADIK :
Allah ka qara mana son manzon Allah s .a.w Amman son manzon Allah ba a baki bane a aikace ne . son manzon Allah shine kayi abinda ya umarta sannan ka guji abinda yai hani da shi . ba a kide kide da raye raye ba . su waye suke tare dani!!!????🤝🤝🤝🤝🤝🤝🤝
2026-09-10 17:37:34
6
user94933291497252
user94933291497252 :
May Allah forgive us all
2026-10-14 02:10:14
8
abdulhadimikail38
Abdulhadi Mikail :
s ᴀ ᴡ ᴀᴍᴇᴇɴ ʏᴀ ᴀʟʟᴀʜ ᴀʟʟᴀʜ ᴋᴀʙᴀʀᴍᴜ ᴅᴀ ᴍᴀɴᴢᴏɴ ᴀʟʟᴀʜ
2026-09-09 22:59:10
6
abdullahi.lawan943
abdullahi lawan kofa💯 :
Ameen ya Allah
2026-10-12 12:16:42
3
bawaallah00
Abdoul k.d. 😎.😍.🥰 :
sa😍w
2026-09-11 15:56:47
3
user75867863270685
Ibrahim Abdoullahi brah :
Amine
2026-09-11 10:18:14
3
user7235784086623
dan hajiya :
sallallahu alaihi wasallam
2026-09-11 22:31:43
2
To see more videos from user @sadeeqwali01, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About