@abba_bloger: 🚨KALLI: yadda Alhaji Ibrahim Kabiru Masari, Special Adviser ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan harkokin siyasa, ya gana da mazauna Katsina tare da raba musu kyautar kuɗi masu yawa. Masari na daga cikin manyan amintattun ’yan siyasar Tinubu, kuma yana taka muhimmiyar rawa wajen harkokin siyasa da hulɗa da masu ruwa da tsaki. #ABBA_BLOGGER #IbrahimMasari #Tinubu #Katsina #Nigeria
see money that suppose to be funding for infrastructural development
2026-09-10 05:40:29
10
Mubarak Ibrahim pac G :
what is this we dont like
anything for you
2026-09-10 11:43:51
1
Ahamad Ayuba :
We don’t want money, let’s bring back subsidy
2026-09-09 23:38:54
10
bugaje_eventss :
Ko duniya zai raba maku insha Allah saikun fadi bi’izinillahi ma ciya amanar kasa
2026-09-09 21:03:42
18
user70167450187 :
Tunubu most go 2027 InshAllah
2026-09-09 22:41:50
7
AAG :
third world politics 🙄
2026-09-10 12:44:06
1
THE MACHINE 630 :
MONEY when you suppose use develop country
2026-09-09 22:12:26
3
N💕omo💕lara 💕L :
I want to say something but I want don’t want to sin ya Allah forgive me God u are a gud person oo u are seeing all this wicked people and u keep silent
2026-09-09 21:48:27
1
Sunnah sak :
Kano to Katsina,Dry port,abuja to Kaduna, Land borders, wind mill all inactive.
2026-09-09 22:26:30
6
Adamuchul :
Don’t forget to collect ohh but don’t vote them
2026-09-09 22:05:01
2
mani sani :
to ai munfi miliyan daribiyu .
2026-09-09 21:40:49
5
Al-BAsh :
Nigeria say Atiku
2026-09-10 07:06:25
1
(#shugaban majalisa#) :
Allah y sakawa talaka
2026-09-09 21:29:18
3
danbunu :
wallashi ko nikadai aka bawa banaso
2026-09-09 22:01:26
2
mahmud waya :
indai da rabona wlh ban yafe ba
2026-09-09 21:26:54
2
md mayaki :
wlh siyasa ba name ha African ba
2026-09-10 05:08:51
1
abdullahi gombe :
hmm 👀Nigeria 🇳🇬 ta kai karche
2026-09-09 22:41:42
1
sanimuhammadwasad :
bamayi,ataiakaimaturji
2026-09-09 21:30:53
1
Kathycool Damshak :
hmmm
2026-09-09 21:09:58
1
Been adam :
in sha Allah sai yafadi
2026-09-10 13:10:13
0
safeeyabmusa :
Rayuwa kenan...
2026-09-10 17:58:47
0
Mrs :
Allah yafi karfin ku shi zai mana maganin ku insha Allah
2026-09-10 14:37:07
0
hmi189 :
Sa Atiku!
2026-09-10 16:49:02
0
BG :
kudin Taxs ko 🤔
2026-09-10 13:56:42
0
Ashiru Auwal :
ubanwa yashi awta kasuwa
yasamu meyakasa yasamu
hakkin talakawa akwai Allah
Nigeria se atuku insha allah
2026-09-10 13:09:33
0
To see more videos from user @abba_bloger, please go to the Tikwm
homepage.