@hasken_imani1: Hukunce hukuncen istimina'i ko hukuncin istimina'i mutumin dayake wasa da azzakarinsa ko yake shafa gabansa don maniyi yafita batareda yasadu da maceba ko mayarsa #islamic_video#waazi#istiminai#story#part1
ai magana ta kare malam babu maganar wata ruwayar ๐๐
2026-11-03 01:09:04
1
Asmaullahil husna :
idan mutum yai istimna'i tafiyar da Mani be halatta yayi sallaba koya shiga masallaci ko yaษauki/taba Qurani. har se yayi wankan janaba
2026-11-03 13:19:27
0
innocent personโค๏ธโค๏ธโค๏ธ๐ฏ :
Ay daie anyi sabanin ko ๐ to muna chikin alkairi ๐
2026-11-03 08:07:21
0
AMD CLOTHING ๐ณ๐ฌ :
malam ma Yana na sabulu
2026-11-03 09:37:10
0
user1523630482286 :
wato na fahimci matasa kullum neman hujjar da zasu cigaba da istimnai suke[Laugh approved] wato No retreat No surrender bazaa daina ba kenan ai hikenan jama'a sai dadi akeji a comment section
2026-11-03 08:54:21
0
To see more videos from user @hasken_imani1, please go to the Tikwm
homepage.