@nta_bkebbi: Jam'iyyar ADC a jihar Kebbi ta kaddamar da yakin neman zabenta na gwamna na shekarar 2027 a ranar Laraba, 9 ga Satumba, 2026, karkashin jagorancin dan takararta, tsohon Ministan Shari'a na kasa, Abubakar Chika Malami (SAN). #ADC #Kebbi2027 #Malami #kebbitiktok #kebbi