idan bamu mutuba ta ina xamu shiga aljannar yan nan to amenn 🤣🤣
2026-09-10 17:10:22
146
sopcee :
yaroma yana tsoron mutuwa😂😂
2026-09-10 10:53:04
59
Abban_jawad :
Watoh acikin addu'ar nan in kuka lura wlh haka mutane suke duk muna son aljanna amma bama son mutuwa kuma ita aljanna da wuta ba mai shigarsu sai ya mutu dole, toh mudai Allah yasa mutuwa tazama hutu agaremu gabadaya yasa mu gama da duniya lafiya Ameen
2026-09-11 06:57:06
16
yasa'a ya'u✅ :
Allah yasa akarowa babarki kishiya yarinya
2026-09-11 08:53:27
9
Real Abdul🏅 :
akwI aljannah aduniyane hajjaju😅😅
2026-09-10 18:56:27
7
Muhammed sernee :
ma Sha Allah Allah ubangiji inarokon ka Allah yasa idan,nayi aure Allah ya,axurtanidasamun diyamace ameen ya Allah 🥰🥰🥰
2026-09-10 23:59:57
1
meendago :
sister dole fa saikun mutu
2026-09-10 17:33:59
5
ummiehauwa :
Anason aljannah kuma ba'aso a mutu😂😂 to Ameen 🤲
2026-09-10 21:03:25
2
abbakar sadeeq :
se mun mutu fa yan mata 😂
2026-09-11 08:59:35
1
zainabu :
gaskiya yarinya kinrabamin hankali Allah yasamu a aljanna kuma Allah yasa karmu mutu 😂😂😂
2026-09-10 23:41:37
1
Hussaini Mohammed :
mutuwa ta Zama dole😂
2026-09-11 08:14:40
1
Zulaihat Ibrahim Fulani :
Cutie 😍Toh ai sai mun mutu zamu shiga aljanar ko😅
2026-09-11 10:00:27
1
la charmante 🥰 :
amin Amine 🤲 🤣Kar mu mutu kuma😂😂😂
2026-09-10 21:03:47
1
Badiya Ibraheem :
Ameen y rab
2026-09-10 17:39:08
5
kulthum bea🥰💥💅 :
hhgh
2026-09-10 19:01:28
2
user9211688846351 :
amin
2026-09-10 21:14:01
1
Rayuwa_da_addini :
Ameen 😂😂🤣
2026-09-10 20:27:54
2
habibaty :
ameen
2026-09-10 19:04:19
2
amb avvakar :
ameen y hayyu y qayyum
2026-09-10 18:20:26
3
Aishatu_maishanu❤️🦋 :
Yarinya mutuwa dole😂😂
2026-09-10 19:34:21
2
Abbabo clothing :
ke saifa an mutu ake shiga Aljannah, Allah ya shigar damu dukanmu🙏
2026-10-18 18:05:23
1
ABUBAKARSADEEQM61 :
AMEEN YA ALLAH Amma mutuwa dole ce
2026-09-11 06:25:04
1
Saraki👑 :
ana son aljanna ana tsoron mutuwa
2026-09-11 08:48:45
1
To see more videos from user @arewanation10, please go to the Tikwm
homepage.