@danba019: Yaudara ba ta karya zuciya kawai, tana karya amana. Abin da ya fi ciwo ba wai ka tafi ba ne, sai dai ka sa na yarda da kai, sannan ka mayar da wannan amanar abin wasa. Na iya yafe maka, amma ba zan sake zama mutumin da ya yarda da kai kamar da ba.” 💔🥀 #yaudara #fyp