Ynz me ribar hkn Salisu? qarkon kifi.? sbd Allah! za fa mu koma ga Allah?🥺🥺🥺
2026-09-10 05:31:18
6
Banu Kester :
hmmm allah ubangiji yakyauta
2026-09-10 09:34:55
3
Ahmad yakubu :
Innalilahi wainna ilaihi rajiun ke duniya
2026-09-10 16:10:27
0
DAN LADAN 001 :
Allah tona asirinsu
2026-09-10 16:01:38
0
Ginger of Gaskiya :
don Allah ku gama dashi,
2026-09-10 08:59:07
3
Surajohassanbalajega Surajobal :
Allah yasamudace
2026-09-10 02:07:55
2
Abdul ibrahim :
😳😳😳Kai kai innalillahi wa innah ilaihiraju'un allah kasa mufikarfin zukatanmu allah yasa aimasa hukunci daidaida cin amanar al ummar annabi S.A.W dayayi hk🙏
2026-09-10 06:50:03
2
nuradeenaliyu458 :
madalla Allah yakara tona asirinku
2026-09-10 09:19:05
1
charif Ibrahim :
next
2026-09-10 06:59:06
1
🧕mar,atussaliha🧕 :
ya ilahi rabbil alamin😭😭
2026-09-10 05:35:35
2
zanab :
2026-09-10 11:13:50
1
fatima aminu :
wayyo Allah 😭😭😭
2026-09-10 11:08:51
0
Ahmad yakubu :
Allah yakara tona asiri
2026-09-10 16:06:29
0
Iya Addini 🇳🇬 :
Fadin gsky shi ne ya fi dacewa a halin da kake ciki daman. Allah Ya raba mu da mummunar qaddara
2026-09-10 09:23:34
1
arewa ? :
wlh qaryane duka kawai yaci
2026-09-10 05:58:34
1
bala Abdullahi :
naka shike bada kai
2026-09-10 02:13:09
1
Abuu Haybatu pullo🐄 :
ku dai daganin wnn kunsan bahaushe ne baida alaka da fulani, dan haka ta'addan ci baida kabila a dena jingina ta'addan ci ga wata kabila
2026-09-10 12:08:47
0
ENGR ABBA ALHAUSAWY, NGASKI. :
ku aikashi garin da ba adawowa
2026-09-10 11:47:15
0
al ameen808 :
wai sakinshima xakuyi kenan
2026-09-10 12:52:43
0
Habibu Mustapha :
to akasheshi
2026-09-10 08:25:54
0
Yusuf Musa :
😭😭😭😭😭😭😭
2026-09-10 09:55:26
1
Abakra :
🤲🤲🤲
2026-09-10 07:58:05
1
naseer Abdullahi :
😂😂😂
2026-09-10 06:32:15
1
Meku Gama :
🥰🥰🥰
2026-09-10 05:13:52
0
To see more videos from user @user3996382297442, please go to the Tikwm
homepage.