@rabealiyu07: Shin Ya halatta da Ya Kai mahaifansa kotu? babbar magana 😊😅 #islamic_video #halal #nasiha #arewatiktok #fyp

✨BIN_ALI_MBR🎙️
✨BIN_ALI_MBR🎙️
Open In TikTok:
Region: DZ
Thursday 10 September 2026 06:06:33 GMT
79494
12838
144
544

Music

Download

Comments

abbapato2
Awwall Yuseep :
wlh malam yadda kasan akaina kakeyin wannan wa,azin Amma batun Kai kara baitasoba Allah ya kara mana hakuri
2026-09-10 08:23:16
21
deenomadu
Deeno Madu :
Yanda nake son baba na ko rai na yake so zan bashi
2026-09-10 11:08:06
6
user3019808594084
Muhammad Ta'in Bulangu :
zamu akai iyayan mu kenn, Dan atilasta musu su mana aure.😁😁😁
2026-09-10 11:52:42
1
aamustapha2
Mustapha//Gulma :
wan nan fatawar Alhmdllh nayadda amma bazan iya aiki da ita ba Allah yaqara mana haquri da iyayenmu
2026-09-10 08:52:43
9
safiyanuabubaka59
safiyanuabubaka59 :
allah yasa mudace🙏🙏
2026-09-10 07:42:08
1
algebra5984
algebra :
A kalleka ace babanka mutumin kirki ne wallahi shima arzikine mai girma aduniya
2026-09-10 12:40:02
1
ibirahim2800
Ibirahim2800 :
gaskiyane
2026-09-10 06:53:44
4
ishaqaminujibril
Is'haq Aminu jibril :
jazakallah khairan
2026-09-10 06:39:55
4
jabiribrahimdanog
Dan oga :
Hasbannallahu Wani'imal Waqeel 💔😭🤲🙏🙏🙏🙏
2026-09-10 07:48:49
2
realjafardanladia
mijin salmah :
babana ya mutu Amma ko yanzu nayarda adawo dashi nikuma na mutu
2026-09-10 12:56:13
0
00syaya
sadiq :
Wlh duk Abinda babana da mamata sukamin Wlh na yafe kuma zan iya bada lafiyata domin ganin Su cikin Darin cikin
2026-09-10 11:46:31
1
kng.boy27
KNG BOY :
Allah saka da alheri malam
2026-09-10 08:03:21
1
ishaqsalisu383
Ishaq Salisu :
wlh mukula da sallah akan lokaci
2026-09-10 12:22:39
0
abubakarabbaimar
OFFICIAL ABK ✌️✌️ :
Allah sarki 🥰
2026-09-10 07:14:58
2
kamisu.muhammad.a
kamisu Muhammad Abdullahi :
gaski
2026-09-10 12:29:33
0
usamallah
U.S-STICHES✂️🧵🪡 :
Masha Allah
2026-09-10 08:05:21
1
babayekazubabayekazu
babaye kazu babaye kazu :
Sallallahu alaihi Wasallama🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-09-10 12:29:01
0
user95461981929020h
Ibrahim 52🇳🇪 :
2026-09-10 07:57:05
0
realpresdor2
Bishir Lawal :
الحمد لله الذي خلق أم و ابي فى احل سنتك
2026-09-10 07:34:54
9
ibrahim.usman3574
Ibrahim Usman :
allah yasaka
2026-09-10 10:59:30
0
tidjanimarocain
Marocain :
wlh koh babana yakimin aure
2026-09-10 11:21:44
0
hirgitakaji
Hirgita Kaji :
musulunci dadi 🥰🥰🥰
2026-09-10 10:55:50
0
abubakarhamza86
sadeeq son :
yadda nakeson babana wlh zan iya bashi raina yarayu ni namutu wlh Allah ubangiji yakara masa lafiya da Nisan kwana
2026-09-10 12:01:51
0
youngahmeedy
Young--Ahmerdy :
masha Allah
2026-09-10 11:33:12
0
ml.aenyson21
ml.aenyson21🥰 :
اللهم سلم سلم 🙏
2026-09-10 08:21:30
0
To see more videos from user @rabealiyu07, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About