Allah kasa wata rana nine nake tura uwata haka a Makkah 🥺🤲🤲
2026-09-10 09:20:40
661
Mrs Shariff :
ban taba ma comment ba sai yau yadda kakula da mahaifiyarka Allah yakula da kai mashallah wlh inasan inga anayiwa iyyaye hidima 😭 ya Allah kabani ikon inkai mahaifiyata inmata hidi Allah kasawa kasuwancina albarka inyiwa mahaifiyata hidima 😭😭
2026-09-10 10:24:14
352
UMAR kichin :
yanzu zakaga ruwan like Muhammadurrasulilla 👍
2026-09-10 14:36:33
186
أحــمـــد عـلـي :
May your Umrah be accepted, God willing.
2026-09-14 14:32:51
0
djabir263 :
Ina ma tawa na raye 😭😭😭😭Allah ya biya ka 🙏
2026-09-10 09:50:11
145
Zahra :
Allah ya sa mugama da duniya lafiya
2026-09-10 12:51:02
13
hafsatbello :
Gsky Hassan kace Alhamdulillah wlh Ko yanzu rayuwa tayi kyau Allah ya qara mana shiriya
2026-09-10 10:22:15
70
oumAfreen :
Zaka Gama danduniya lfy insha Allah
2026-09-10 09:24:24
27
auwal⚡haskeRN4✅ :
annabi Muhammad 🤲
2026-09-10 09:08:06
18
Jamila :
Allah ya farata maka Hassan ya rabaka da mahaifiyar ka lfy 🥺🥺🥺🥺