Anya kuwa…. The most spoken language in Africa is Swahili
2026-09-10 11:05:33
39
Dadiskid :
Well said💯
2026-09-10 11:05:14
91
Abugraphy👀🦅 :
na lie what about Swahili..the most spoken language Africa is swahili😂
2026-09-10 11:50:44
3
MASOYIN_SHUGABA🇲🇦🇳🇬🇳🇪👑 :
Tsira da Amincin Allah Sukara tabbata ga Fiyayyen Halitta ANNABI MUHAMMADU SAW 😭 🙏
2026-09-10 10:27:22
59
Habeebu rasulillah❤️ :
Wlh ina son manzon Allah 🥹❤️
2026-09-10 10:02:04
56
Amcy's cakes & more :
nidae kana komawa English zan daina liking 😂😂 munfi gane hausar😂 kuma wlh hausa duniya ce
2026-09-10 10:47:12
45
Nomau Dan Hausa 🌽🍇⚛️🇳🇬🇳🇪 :
a cikin more than 4000 languages a duniya Hausa ce ta 11 kuma number 1 a Africa, Alhamdulillah Allah ya kara daukaka Hausa da Hausawa duniya da lahira Amin 🤲❤️
2026-09-10 15:37:12
13
falmata_abbaaji :
Allah yakarawa annabi daraja ❤️❤️❤️❤️Allah yakawu kasuwa mai albarka
2026-09-10 10:07:19
83
TRIPLE (A) :
Kai Dr apple 🍎 you are my favorite man👍
2026-09-10 14:30:14
1
Investor Young Man :
Hausa Is The Most Popular Language In Africa 🌍
2026-09-10 10:31:15
20
jabir Bakwankwashe :
Hausa Ta Tafimun Komi
2026-09-10 15:03:01
9
𝒴ℴ𝓊𝓇ℛℯ𝓁𝒶𝓉𝒶𝒷𝓁ℯ𝒮𝒾𝓈🌸 :
Hausa to the world🥰
2026-09-10 18:44:33
2
abdull :
Hausawa gathered here😅
2026-09-10 12:02:30
4
Muhammad👑MD🕊️🤙 :
tunda can bana following naka amma tunda kayi magana akan hausa to wallahi zanyi following naka.
hausa agaba
2026-09-10 11:15:01
16
i.g.muh'd :
Dr apple international
2026-09-10 14:18:56
2
marwan :
yes my bro 🫡
2026-09-10 12:38:47
2
ABU-SAFIYYA (ibrahim Khalil) :
Wannan Gaskiya ne kuma daman target audience shine abun Lura.
2026-09-10 13:48:53
7
AMO | TECHIE :
Muna da mutani over 200 Million who can speak and understand Hausa in Africa. 200M ake magana fa so en naji mutani suna magana Akan Hausa I just smile a more over Hausa Language is the 7th most speak language in the world.!!
2026-09-10 11:34:30
6
gayawa Paradise riyadul Jannah :
Gaskiya ne
2026-09-10 17:00:32
2
Aliyu Haidar :
Wannan Gaskiya ne 🥰
2026-09-10 18:38:13
1
roufai :
gaskiya
2026-09-10 19:15:49
1
miftahuabubakar46 Dan hausa :
gaskiya ne
2026-09-10 18:44:16
1
Abdullahi Yusif🙂↔️ :
Darrrr Kayi Daiii Daiii
2026-09-10 14:35:59
1
To see more videos from user @oumar_farok, please go to the Tikwm
homepage.