@aliyutijanialiyu0: Meyasa Wasu Mutanen Farare ne Wasu Kuma Bakeke

Aliyu Tijani Aliyu
Aliyu Tijani Aliyu
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 10 September 2026 10:03:33 GMT
8061
698
22
4

Music

Download

Comments

suraj.haruna95
SARKI GYW :
wlh inasan annabi mhmd s.a.w
2026-09-10 10:12:03
4
habune.habu
Habune Habu :
nine first comment
2026-09-10 10:07:10
0
muhammad.gaje.gei
Muhammad Gaje geidam :
to me yasa china,saudiya,dubai,iran na da rana sukuma fararene
2026-09-10 11:56:17
1
ousainizinder
OUSAINI ZINDER🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇬 :
ali
2026-09-10 10:07:01
1
narcotic126
Abba Isa Uk used🇬🇧📱 :
Wlh Allah ne yasani aliyu
2026-09-10 13:12:29
0
yazeed.maazu.adam
Yazeed Maazu adam :
imyage zan dawo
2026-09-10 10:11:06
0
alhajimuktar433
ALHAJI MUKTAR :
okay
2026-09-10 11:07:15
0
user892dbn8dzs
Md 227 :
Oga Aliyu muna godiya [Larmes de joie][Larmes de joie][Larmes de joie]
2026-09-10 10:06:45
0
kinghamza.pro
👑 𓆩𝑲𝑰𝑵𝑮 𝑯𝑨𝑴𝒁𝑨𓆪 :
aliyou Dan Allah Ka barmu haka ya isa
2026-09-10 10:13:17
0
abubakaribrahimgombe5
*ABK GOMBE* :
labari mai dadi😂😂😂
2026-09-10 11:10:24
0
useman866
Usman :
Gsky yaudai kayi magana Mai kyau
2026-09-10 10:20:49
0
introvert6115
introvert :
to Amma missa anan akee samun farin mutum
2026-09-10 10:06:51
0
habibamatarmairabo
Habiba matar mai rabo :
toh larabawan da suke cikin sahara fa me yasa suka zama farare? alhali wurin da suke yafi afrika zafi
2026-09-10 12:16:04
0
maman.sani661
Maman Sani :
Aliyu nayarda dawannan bincicen naka
2026-09-10 12:47:29
0
hafeex_anka
Hafeex Musa Anka :
Larabawa fa suma gurin su akwai zafi meyasa suka zama farare
2026-09-10 12:30:21
0
usmannuhumakeri
Babangida :
aliyu ba gaskiya bane, ya akayi saudiyya tafi najeriya zafin rana amma mutanen su farare ne
2026-09-10 13:12:09
0
hassan.tukur8
@hassan tukur :
🥰🥰🥰
2026-09-10 13:01:24
0
issaabdu14
I.S.S.A A.B.D.U LE NIGER :
🥰🥰🥰
2026-09-10 13:07:39
0
To see more videos from user @aliyutijanialiyu0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About