@mustie_maloo: Allah kasa mu dace #comedy #viral

DAN SAKKWATO
DAN SAKKWATO
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 10 September 2026 11:44:54 GMT
156660
15959
529
750

Music

Download

Comments

amina.aliyu353
Amina Aliyu :
sokoto zanfara kebbi katsina Allah ya isa tsakaninmu daku wlh
2026-09-10 22:51:09
28
user7605716386512
Hon manniru Karaye :
wallahi ni yanxu ko almajira nagani indai yar zamafarace ko sakoto nadaina basu sadaka saboda yan uwansu zamafarawa sufi kowa tallan APC da tunubu
2026-09-10 14:07:20
49
usmanbellodanalt
Usman Bello :
Dan Allah Kurqa Adalci Ga Rayuwa To Wadannan Su Guda Nawa Na Muda Bamuson Shi Kasan Adadinmu Nawa Ne Haba Amma Kuma Banji Kunyi Magana Akan Taronda Mukace Sai ATIKU Ba
2026-09-10 12:29:17
12
mumfaty789
Ayshat Gusau :
Wllh bazaku gane ba , talaucin karfi da yaji ne ya jefa mafi yawancin matasan mu mussaman zamfara wllh basu sonshi amma tsabagen talauci ne 😭😭😭
2026-09-11 06:30:20
5
sulemanzayyan49
[email protected] :
👏👏👏Malo karabi dashegu
2026-09-11 06:00:26
0
imirana.sahabi
Imirana Sahabi :
allah yasa zamfara tazma kufay
2026-09-11 09:51:34
3
ibrahimdonachawal
ibrahimDonachawai :
Shin Abin tambaya anan shi ne A lokacin Tinubu aka fara kashe mutane a zamfara da katsina da sokoto dama Arewa baki daya?
2026-09-11 05:02:39
3
user2417270925004
Rafiu magajingari :
Kudin nan ne sukeson sukarba kawai Kuma banga laifinsuba
2026-09-11 10:25:02
1
adamrabedanhassu
Adams haruna :
abarsu aita kashinsu mana
2026-09-10 12:40:51
3
user6358587536539nasirua
Nasiru Umar Abdullahi :
wallahi bamasonshi
2026-09-10 14:48:08
0
abba_md_bungudu
Muhammad nasir bung🐆 :
Wannan shine garin mu bungudu kenan a zamfara kuma haka da kake gani chairman na karamar hukumar yana hannun barayin dashi kusan makonni 7 amma shi dan majalisar kanfe ne gaban shi da tallata tubunu saboda ba al’umma suke yiwa ba kansu ne amma ka dubi yadda al’umma ke zuwa saboda rashin tunani mu tirr 😣
2026-09-11 09:27:21
1
sarkimasaudabubakar
sarkimasaudabubakar :
kai malan wlh zamfara governor mukeyi ba tinubu ba kaje kabincika mu munason governor mu ne kawai
2026-09-10 17:37:28
3
faruk_imam_9545
Farukimam :
Allah Yakara Nukka Muku Masifa
2026-09-10 17:21:27
1
baihakialiyu
baihaki aliyu ZAMFARA N D S :
karnokan siyasani
2026-09-10 14:05:53
5
bhfs_perfumes
Bibi Home of Fashion and Scent :
mutanen dauda ne saboda sun nuna cewa dauda sukyi da Atiku
2026-09-11 10:40:43
1
ibrahimabdullahi848
lbrahim Abdullahi :
inalilahiwainailaihinrajiuna 😭😭😭😭😭😭😭
2026-09-10 23:33:14
2
auwalmusa639
Auwal Musa :
wai dagaske zamfarace Allah yasawake
2026-09-11 09:31:53
1
isayuk1
isayuk :
Wawawa
2026-09-10 22:13:35
1
abdullahi.moriki7
Abdullahi Moriki :
Allah ya isa
2026-09-11 06:08:17
1
yunusapullozamfara
Yunusa pullo Zamfara :
Allah Yama albarka
2026-09-11 07:17:36
1
abdullahiusman435
abdullahiusman435 :
allah karabamuda talauci da jahilci
2026-09-10 22:08:25
1
honhamzaidris5
Hamza :
kayi hakuri karkabiye su
2026-09-10 19:57:30
3
user8076321963683
DS :
SAI MALO
2026-09-10 12:25:27
3
its107kntkawaii
Abdullahi Ahguma KNT :
APC sak
2026-09-10 13:51:14
3
To see more videos from user @mustie_maloo, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About