@naaqileeofficial: 🌹🌹🌹 ZAZZA FAR TAM BAYA DA ZAKAYI WA🥰 BUDUR WARKA 🌹🌹🥰💖💗Ka tambayi Budurwa ka Wa danna tambayoyi guda uku. Daga amsoshin da za ta ba ka za ka ga ne mai buri ce A rayuwa ko kallon fina-finai kawai ta sa a gaba. Za ka ne. Mace mai aji kake soyayya da ita ko 'yar hajijiyace da rawar zubar gado a gidan. biki"... Ga su kamar haka: "Masoyita?".. "Me ne ne shirin ki arayuwa"?. "Wanne tsari kike kai nan da shekaru 5 masu zuwa"?. "Idan na mutu na bar ki da 'ya'ya, yaya za ki da su? ". #Soyayya #HausaTikTok #HausaLove #n #tiktokvaral