@fatiniger64: ya nana

Binta labaran
Binta labaran
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 10 September 2026 12:31:11 GMT
208160
44948
1076
319

Music

Download

Comments

dala_ne_
A.DALA :
anty fati tun ina yaro shekarata 10 inaji wakarki wlh yanzukuma yarana 5 harda fati Kuma wlh[Perfect score][Perfect score][Perfect score][Perfect score][Perfect score][Perfect score][Perfect score][Perfect score]
2026-09-11 08:23:33
0
haruna73
Haruna Ahmad :
masha Allah like beautiful 🥰🥰🥰
2026-09-11 08:06:44
0
rabeesty.nice1
Rabeesty Nice :
Ina Miki fatan alkairi
2026-09-11 08:24:52
0
bashirbash657
Bashir Bash :
Please kiyi aure kihuta mana
2026-09-10 15:39:08
32
autanmamata15
A🌸🌹🦋 :
Ya Allah ga bai warka ka aura da ita da miji nagari kacika mata burita ya Allah kafito mata da mijin kirki alfarma annabi 🥹🥹🙏
2026-09-10 17:01:22
60
hajaaa92
Hajasko💕 :
Wai nana fati🥺wannan motar takice tsakani da Allah 🥺
2026-09-10 19:20:05
25
potiskum12
adamu umar mk :
Tun muna yara mukejin wakokinki amma gashi yanzu har mungirma munyi aure muntara yara. Kekuma haryanzu shiru to allah ubangiji yakawo muki ko gurgu nema. Kisamu kihuta da wannan nanayen
2026-09-10 21:00:46
7
muhammadabdullahi3495
MUHAMMAD ABDULLAHI WURNO 001 :
Masha allahu barikallah Allah yasanya albarka
2026-09-10 21:03:38
5
militaryman16
military 💥☠man💀💥💀🩸🩸🔥🔥 :
yaushe kikaje sokoto 💕💕💕
2026-09-10 16:51:41
9
zakariya.umar.ibr
zakariyya Umar Ibrahim🇳🇪🇳🇬 :
mash Allah
2026-09-10 15:44:48
9
maharazu.attahiru0
maharazu attahiru :
y kk yksw
2026-09-10 17:05:00
7
bukar.madara
Bukar Madara :
Wannan haƙa yake😁🥰🥰
2026-09-10 17:20:36
6
millatah21
Saleh hussaini :
wlh hajiya binta yakamata kiyi aure zamuyi farinceki
2026-09-10 18:28:45
6
ibrahimmoussa148
ibrahimmoussa148 :
asamu ayi aure yafi hajia
2026-09-10 17:13:07
5
muhammedily2
Muhammad m Shareef :
hello how far
2026-09-10 18:29:40
2
adams.adamu.sulei
Adamu Suleiman :
yahhhhh nahhhhhh🤩🥰
2026-09-10 13:20:38
3
bintu2833
bintu :
Ya Nana
2026-09-11 07:30:18
5
adamuabdulkarim2
Adamu Abdulkarim :
lallekam badole kiki Aramma ba irin wan nan abun duniya haka Masha Allah. Allah Kara arziki da lfy da Nisan kwana
2026-09-10 18:11:37
8
khadija68969
chief khadijah :
nice one my friend
2026-09-10 19:05:48
17
abubakaradamu5078
Sadik Madaki :
waii Dan Allah waye mawakin nan??
2026-09-10 16:15:43
6
hambaliisaka1
hambali isaka🇳🇪 :
fatan alkairi yayata innayiki
2026-09-10 14:33:26
6
kabirnazangi
Dr Nazangi 🩺💉🔬 :
wallahi Burina Naje Madina
2026-09-10 16:57:09
8
user4627236973619
el dawud maina :
vice president kashim shettima ne yabaki motar nan Amma yayi kokari sosai wlh my boss VP 🫡
2026-09-10 17:18:59
6
abdoulchacott
Chacott :
Masha allah Toh ni abani tsohuwa tunda ansamu sabuwa Mota 😁Allah ya tsohe lahiya amin 🤲🤲🤲
2026-09-10 13:01:55
17
shamsushehu672
DEENI :
ALLAH YA KAWOMA MIKI DIREBAN RAYUWAKI NA HAR ABADA
2026-09-10 13:54:58
7
To see more videos from user @fatiniger64, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About