@arewa_spotlight1: Wannan Amaryar bata da tension 0 tension👌 #kannywoodcelebrities #northernlights #hausatiktok #weddingsvideo #arewa__tiktok

Arewa Spotlight
Arewa Spotlight
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 10 September 2026 13:22:23 GMT
380503
32714
484
810

Music

Download

Comments

aishatasiu156
Aisha Tasiu :
dan allah yar wane garice naji hausatta wagga
2026-09-10 21:28:11
174
mahluxecollections
Maryam-shareef-idrees :
da mune yan malam shehu zace bamu da kunya😭
2026-09-11 14:52:15
61
uzee550
uzee💫perfume oils💧🍯 :
Ba'a taba yin mutum mai adalci irin manzon tsira annabi Muhammad ﷺ ba, Only islamically wise can relate. Albarkacin shi Allah ya bamu Zaman lafiya da kwanciyar hankali.u🤲aqasarmu Nigeria Allah yakawo mana sanadiyar zuwa ziyara Madina Garin sayyadina rasulillahi s a w😭 Duk Wanda yace Amin 🤲 Allah kahada dashi 🤲🤲🤲😭
2026-10-28 00:12:39
63
kennedyojukwu
Shugaban Matasa :
wallahi bata da kyau
2026-09-11 17:10:34
0
m_fulanee
Anti Maryam 🤍 :
Wannan diyar mommy da daddy ce 😁
2026-09-10 20:30:30
120
fulani018
Bello :
kano ne ko
2026-09-11 06:42:18
2
aishashiriff090
Aishashiriff090 :
tanason ai komai da sauri iKon god😳
2026-09-10 20:58:57
8
aliyunaallah5
Aliyu Na’Allah :
Gaskiya wannan Baiwar Allahn Mijinta ya huta cos tasan darajar mutane Allah ya sanya albarka ya kuma bada zaman lafiya mai amfani
2026-09-11 06:11:22
7
dijanet0
Dija🆑 :
Amarya nan ta birgeni wallahi 😩😍
2026-09-10 16:46:11
204
salihurarah871
Dr~Swaleeh :
wagga amaryar Hala Es Sakkwato ta koh😊
2026-09-12 11:15:32
6
riyamahs_boutique
Meryhama :
Allah sa Nima na iya fara’a Haka 😂😂
2026-09-10 16:22:41
5
nafee_dange
nafee dange :
Y’ar former sokoto state deputy governor ce
2026-10-31 17:37:08
0
user935005620450nawas
nagaban Dr idris dutsen tanshi :
ayi min tagging na jorkeer
2026-09-11 13:30:04
20
abdulazizyakubu7511
Abdulaziz Yakubu illela :
Amarya akwai iya yi😁
2026-09-11 10:43:32
19
najeebalto570
Mr.Alto :
baiwar allah irin masu son suga sun farantawa kowane
2026-09-11 05:42:56
15
megxor
megxor  :
Har ga Allah inaga yar fari zan aura 😹😹
2026-09-10 20:48:34
13
mai.nasara.abduls
Mai Nasara Abdulsalam MDG 🥰 :
Ango Kana Cikin Alkhairi dumu dumu 😁🙏 She's very calmed 🥰 silently speaking 🗣️
2026-09-11 05:31:13
11
kinghr071
kinghr071 :
Su waye ke neman humaira 😂
2026-09-11 17:14:30
6
ameeratouh093
Ameeratouh@09 :
Wlh ni taburgeni 🥰
2026-09-10 16:42:53
6
adamseey31
Adams Chiroma :
wannan amman yar kebbi che koh
2026-09-11 14:23:13
2
abduladamabdul1
ABDUL ADAM ✅ :
Wagga motar wagga diya hausa ina kukeyi? 😂
2026-09-11 10:48:43
4
dmktextile01
Dmk Textile01 :
Kaga wacce ta gaji arziki kenan Allah rabaku zaman lfy
2026-09-11 14:46:33
4
usman.din.shalele
 usman jr🦅 :
Takagara
2026-09-10 23:08:07
1
abbamamanemaryam
Maryam ✨🌺💚 :
Har na tina auren sister na da ta dawo daga karatu à abroad banya ta gama PhD
2026-09-14 15:45:07
1
user8542269537034
BABY EASHAT🥰 :
wannan hausarmuce ta ,yan zamfara saidamu
2026-10-29 00:31:49
0
To see more videos from user @arewa_spotlight1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About