Ni na tashi a maraya🥹🥹 ban san mahaifi na ba 🥹🥹na shekara 9 a makarantar kwana🥹😄 na shiga soja👨✈️A kasa daga makurdi saida naje har karshen nigeria 🇳🇬 😄 ba abinda ya taba samu na🥰 Allah kadai ze iya wannan🥺 saboda haka inaso ku karfafa imaninku🥺 kuyi iyakar kokarin ku🥹 amanar da aka baku ku rike🥹 data iyalinku🥹👬 kada kuyi wasa da ita🥰 kada kuci amana🥹 abun duniya abun banza ne🥹😍 saboda haka ku rike amana🥹 ku rike iyalinku ku🥹👬 kuma kudubi jama'a da gaskiya 🥺
2026-09-11 16:27:14
3
AMATULLAH COLLECTION 🩰👗👙👜 :
wllh nadade ina neman ku tanimun baba 😂😂😂😂😂
2026-09-11 21:32:42
0
Zainab Sani :
allahu yakuri lfy baba
2026-09-10 19:36:13
4
MUDASSIR :
Tanimu gidan rowa
2026-09-10 17:49:46
2
MD Mohamed :
wllh dariyar shi tana bani dariya😅🤣😂
2026-09-12 01:47:44
0
Mrs Sahal💖 :
Gaskiya Tanimu ka denayiwa Baba wayo 😄
2026-09-11 14:32:36
1
saidualhassanabdu :
kai tanimu 😄😄😄
2026-09-10 16:15:57
2
Audun nama crc :
Wlh kae da baba kuna bani nishadi sosae
2026-09-11 15:12:08
1
Ayshatuu :
Hhhh
2026-09-11 23:40:41
0
Dr Khadija baby :
ni ba dariyar ba mamaki wllh Allah mai halitta Allah yasa mu dace
2026-09-11 12:36:33
1
RKCguy :
Tanimu gidan rowa 🥰🥰
2026-09-10 18:57:31
1
ABDUL M KABIR :
hhhh
2026-09-10 18:50:45
1
Ramadhan Nibras :
Dan Allah ama wanan Ai neko
2026-09-11 21:35:14
0
kabiru kaduna kodei :
😂😂😂😂😂
2026-09-11 21:32:07
0
Fulani Blood ❤️🔐 :
Hhhhhhh
2026-09-11 22:41:16
0
Engr—Abdullah :
Gaskiya anyiwa baba wayyo tanimu 😂
2026-09-11 23:52:32
0
shalelen❤mijinta❤🌹❤ :
wllh dariyar shi tana bani dariya😅🤣😂
2026-09-11 23:15:09
0
Dahira Yakubu Burba :
Allah sarki kabar mishi haka wlh banajindadi, yanaban tausayi
2026-09-10 17:13:18
0
To see more videos from user @tanimucomedybackup, please go to the Tikwm
homepage.