amma dokar jaharmu fa tinda munakan dokar addinine
2026-09-10 15:45:07
343
SERAPHLUXE👑 ❤️💃🥰🤩 :
Please help me out is HISBA part of the Nigeria constitution?
2026-09-10 23:17:28
102
Abdulsalam :
nace Mohammadu rasulullah s a w
2026-09-10 19:10:34
621
Kwangila 💪 :
Lady Justice wata alama ce da ake amfani da ita wajen nuna adalci da bin doka. Ba mutum ce ta gaske da ta taɓa rayuwa ba; alama ce da ta samo asali daga tsoffin al’adun Girka da Roma.
Abubuwan da take riƙe da su suna da ma’ana:
* ⚖️Sikeli: yana nufin a duba hujjoji da bangarorin biyu cikin adalci.
* 🗡️Takobi: yana nuna ikon doka da ikon hukunta wanda ya karya doka.
* 👁️Rufe ido: yana nufin adalci bai kamata ya nuna son kai ba. Ba a fifita mutum saboda kuɗi, matsayi, iko ko asalinsa.
A takaice: Lady Justice tana nufin cewa doka da adalci ya kamata su kasance ga kowa daidai nagode Abokina daga naku capacity 💪
2026-09-10 16:29:43
243
ASH-SHAKUR :
Lady Justice is the symbolic female figure representing justice, fairness, and the rule of law. She isn’t a historical person; the image developed from ancient Greek and Roman traditions, especially the Roman personification of justice, Justitia.
Her familiar objects each have a meaning:
* ⚖️Scales — weighing evidence and arguments fairly.
* 🗡️Sword — the authority of the law and its power to enforce judgments.
* 👁️Blindfold — impartiality: justice should not favor someone because of wealth, status, identity, or power.
2026-09-10 15:49:11
147
EL BASH MONEY 001 ⚔️☠️☠️ :
niwallahi bantaba tsoron hisba ba
2026-09-11 07:45:27
97
8692 :
Hisba aiba federal bace I dare state government take kuma state yanada damar ya qirqiri abinda zai kawo masa masalaha data al’ummar sa
2026-09-10 21:37:13
32
Fadilaidris :
Lady Justice represents fairness and equality…She carries scales to weigh the evidence, a sword to represent the power of the law, and wears a blindfold to show that justice should treat everyone equally, regardless of wealth or status….
2026-09-11 01:20:38
70
shamsudden kachallah :
Ai dama ba dokar Nigeria 🇳🇬 bace dokar jaha ce musamman jahar da take kokarin kamanta koyarwar musilunci anan ba dokar Nigeria 🇳🇬 ake magana ba dokar jaha ake magana domin jaha tana da ikon yin doka musamman wacce ta shafi zamantakewar alumma jahar dan barrister ka kara komawa makaranta na kalubalance ana littafin ka ko malamin bai gaya maka daidai ba idan kuma kana kokwanto akan abunda na fada kazo jahar jigawa ka kebance ta macen da ba maharramar kaba nan zaka gane cewa ba da dokar Nigeria za ai maka hukunci ba da dokar da jaha ta tsara bisa sahalewar yan majalissar dokokoki jahar jigawa domin sudin constutional right ya basu damar yin doka iya jurisdiction dinsu domin iya sani na low makers ne su.
2026-09-10 23:43:39
9
fasbeer :
allah yasa kowa yamutu yau
2026-09-10 17:13:50
10
RAHAMA MINTA :
Hisba a Jigawa as how now
2026-09-13 10:41:48
9
Barrister👨⚖️⚖️ :
Wlh mukula da sallah Akan lokaci 🙏🥰
2026-09-10 16:55:09
55
farouq_majidadi :
This guy is very brilliant.
2026-09-10 15:47:31
39
𝓞𝓖𝓐 𝓢𝓜𝓐𝓡𝓣 :
Lafiya zaka gama oga sir 🤲😁
2026-09-10 15:53:15
65
Buhari Ismail :
ana maganan dokan Allah kana magana dokan nageria
2026-09-11 01:22:27
6
imran_garga :
the law should judge people fairly, based on evidence, and without favoritism.
2026-09-10 16:49:50
8
Queen of zamfara 👸👑 :
Allah yamaka albarka
2026-09-11 00:45:18
7
ProNigeria :
Allah ya biya ka Barrister na mu 💪
2026-09-10 16:32:37
5
. :
Please answer this question! Na Baka account domin ka saka min kudi Kuma na ce maka Opay ne sai ka tura PalmPay Kuma suna bina bashi suka cire shin zaka biyani ko Aa
2026-09-10 17:10:13
8
Abdurrahman Gambo :
addini ya koyar da a daki yaro idan yaqi yin inada
naji dadivd kace dokar qasa ba addini ba
2026-09-10 23:30:01
8
matawallendz :
Magana ake na tarbiya , kar kabawa yaran nan dama sudena jin tsoron hisba, don tarbiyan yaran mu da kan nan mu
2026-09-10 17:12:33
24
Ayofeadewumí :
lady justice, is a symbol of justice, mace ce mai ciki ba'a san mezata haifaba, kuma idonta a rufe yake
2026-09-10 21:34:46
5
zulum/ gubio/ talba,sack 2027 :
zakayi bayani agaban Allah, lokacin da kahaduda shi
2026-09-11 20:02:50
5
@Bembem24 :
Hisba a …….
2026-09-10 21:48:50
6
Nazifi Shitu AbuJuleebin :
ay barista yanzu bincike yana da sauƙi sosai ga Alh Chatgpt nan......😅
2026-09-10 16:31:45
16
To see more videos from user @manirfaisal, please go to the Tikwm
homepage.