@expressradionigeria: “Na je inda ake yin Hadari a ƙasa, a tashe shi sama ya yo ruwan sama, a yi noman rani. Ni ma idan gwamnati na tazo a Kano, zan kawo shi Jihar Kano, kuma wallahi sai an yi.” — Amb. Mukhtar Gashash, Ɗan takarar Gwamnan Kano a Jam’iyyar Accord Party. A yayin tattaunawarsu da Shugabar Sashen Siyasa ta Radio Express, Salamatu Sabo Bakinzuwo, inda ya bayyana manyan manufofinsa waɗanda suke ci wa al’umma tuwo a ƙwarya, tare da bayyana cewa idan ya samu dama zai kawo sauyi a kansu.
Express Radio Nigeria
Region: NG
Thursday 10 September 2026 17:33:47 GMT
Music
Download
Comments
Baban abdull :
super star
2026-09-11 15:25:07
0
A :
Sometimes silence is the best answer.
2026-09-11 13:29:42
0
DOGUWA TEXTILE🛍️✂️ :
munshiga uku kai 😳 zubairu
2026-09-10 23:32:00
60
Al-ameen I.u.u_textiles :
say in Sha Allah, comrade .
2026-09-11 11:45:06
0
Alh.Usman Diamond :
Endorsed ✅
2026-09-11 11:06:36
0
🌹karlgex🌹 :
kanawa ga naku wannan ƙarshe ne wlh
2026-09-11 13:11:57
5
Maitaba001 :
Wai wallahi sai munyi ya kamata adinga cewa insha allah
2026-09-11 07:01:18
9
M ABBALE TRADING CONCEPTS :
Hmmmmmm
2026-09-11 15:44:34
0
01.02.k :
Gaskiya wannan yanada strategies masu kyau kuma yanada wayewa sannan ya fahimci rayuwa
2026-09-11 04:58:12
38
ANAS SULAIMAN(SHAMNAS) :
I like his confidence
2026-09-11 08:39:35
0
abbaalasanmajia707 :
Wallahi Karya Yake
2026-09-11 08:34:51
2
محمد جود 🙏 :
wlh mukula da sallah akan lokaci 🙏💯
2026-09-11 05:05:29
13
Mr_mulki_collection :
gsky na lura har yanzu akwai jahilai a cikin mu ya kamata in anfaɗi magana kafin mutum ya ƙaryata yayi bincike akai maganar da yai ta ta tashi artificial cloud don samar da ruwan sama duk ƙasashen nan dasuka ci gaba suna da ministry akan abun kaje kayi bincike last year Dubai sunyi hakan wanda har suka samu matsala ta ambaliyar ruwa
2026-09-11 10:01:01
11
BHmemorial Gsh. :
Ga manufa amma al'ummar mu akwai karancin wayewa! fatan alkhair!
2026-09-11 06:44:00
8
KHÄLËËPHAFX 📈📉 :
Baba kana da furfura fa a ringa Jan girma dan Allah wannan magana ai akwai shubuha a ciki💪💪💪
2026-09-11 12:02:50
1
Dan Fulani :
gaskiya ne wannan jawabi mai ratsa zuciya alumma mu zagi mutun ga a m b fa
2026-09-10 22:02:07
6
A.T DAURA🇳🇬🇸🇦 :
wlh qarya ne
Allah ne kadai yake saukar da ruwa a lokacin da yaso
2026-09-11 12:13:52
0
moustyn :
a sama ta nawa kake aiki
2026-09-11 16:46:49
0
haidar ali :
jama'a waye wannan Dan Allah akwai Wanda zaimun bayanin kwakwap akansa?
2026-09-11 05:06:00
6
reddeer1212 :
kice masa meyasa ba,ayin hadari a kasa a tashe shi yawo ruwa a Saudyya? kosu basu da arzikin yin hakanne?
2026-09-11 12:36:49
0
REAL INTROVERT 😎 :
har abada gwamnatin nageria bazatayi adalciba 👌 kuma idan kana ganin karya na fada kayi copy din note dina idan lokaci yayi kaga anyi abin daya dace a nageria saika karyatani, Amma a yanxu kada ka karyatani Dan allah
2026-09-11 10:10:15
0
Imran G Talba Kucheri :
Babu wani mahaluki dazai iya haka sai Allah wlh
2026-09-11 10:39:26
0
Ml Rabi'u 🌍 :
dan kano ne 😂😆😁
2026-09-11 09:57:46
2
Alhaji Ibrahim (Born to teach) :
Zancen ka a kan hanya yake, sai dai akwai shakku wajen aiwatarwa da gaske, Saboda alamar karfi na ga mai kiba, misali kamata yayi mu jika wajen bada gudunmawar cigaban kano tun a baya ba wai sai yanzu ba.
2026-09-11 08:53:49
2
To see more videos from user @expressradionigeria, please go to the Tikwm
homepage.