Ya Allah, Ka shiryar auwal zuwa hanya madaidaiciya. Ka ƙarfafa imaninsa, Ka sa ya kasance mai bin abin da Ka yarda da shi. Ka nisantar da shi daga duk wani abu da zai cutar da addininsa da rayuwarsa. Ka ba shi hikima, haƙuri da kyakkyawan hali. Ka buɗe masa ƙofofin alheri, Ka kare shi daga mugunta da abokan banza. Ka sa dukkan matakansa su kasance cikin shiriyarka da rahamarka. Ameen Ya Rabbal Alameen. 🤲🏽❤️
2026-09-10 18:44:33
11
Jamila Abdulhadi :
mune ko sune
2026-09-10 18:56:06
6
umme065 :
Rabbana hablana min Azwajunah wa zurriyatuna Qurrata Ayyun wajaa alna lilmuttakinah imama
2026-09-11 10:13:59
8
Autan 💞merhmerh💞 :
one video please
2026-09-10 17:43:11
4
Annazyp :
for real ??
2026-09-10 18:33:24
2
MUBARAK UMAR :
Hmm Auwal kenan,Allah yashiryamuna kai
2026-09-10 17:46:20
5
🌗SAEED__SMART🌚🌝 :
Bance no ba
2026-09-10 17:57:34
7
president :
wow ina yinka%
2026-09-10 18:00:42
5
@hajaraauwaluba :
Na kasa tantancewa
2026-09-10 21:08:23
0
maryamasdelight :
Nashigs uku
2026-09-10 18:33:53
3
matar💍🫂❤️🩹habiby🌹💍🥰🙈 :
2026-09-10 17:40:05
5
Auntyn Daughter :
Love 💖💝💞🖖🌹🌹
2026-09-10 18:30:56
2
Dan hadjia anyou :
Papapapapapa. Hum 😂😂😂
2026-09-10 18:33:50
3
M flash@kano :
Bravoo 🔥🔥🔥
2026-09-10 17:51:06
4
real faroq medence :
Wow masha Allah
2026-09-10 17:42:00
4
Khausar🧕 :
Wllh naga yayi Kama da@cute tyha take ko😂
2026-09-10 22:19:08
1
Xaad collocation :
🥰🥰Saida kai
2026-09-10 17:55:03
4
princess meenat :
Nashiga aljanna nah makale 😳😳😳
2026-09-10 19:15:25
3
To see more videos from user @princeawwal4, please go to the Tikwm
homepage.