@abba_kabir_zizu2: Innalillahi Wa Inna Ilahhi Raju'un... Hon Sani Muhammad Hotoro Last Week...😭 ALLAH Kasa Mu Cika Da Imani...🤲

Abba kabir zizu💪👌
Abba kabir zizu💪👌
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 10 September 2026 18:11:41 GMT
49172
2325
70
51

Music

Download

Comments

fatysmar
fadimatu :
waye wnn pls
2026-09-10 22:15:35
0
abbahalko
abbahalko✨️ :
wlh agabanmu ya mutu ring road gade gade me kudi a kasan treller Allah yaimasa rahama 🙏😭
2026-09-10 21:34:42
7
najnuur0
nansee😍🥰😍 :
Allah yayimaka rahama Dan sani halinka nagari yabika yabodai na duniya kassmeshi wllh mutun me zumunci me taimakon talakawa😭😭me kula da marayu😭😭
2026-09-10 20:59:16
4
yr.albarka
yr albarka :
Kai rayuwa Allah yagafartamaka ya Allah
2026-09-10 20:15:40
2
browngir58
Browngirl58 :
Allah yajikan sah da rahama
2026-09-10 21:37:08
1
shasidden
shamsidden :
Allah ya jikan sa da rahama
2026-09-10 20:53:12
2
jafarnura382
real_jafar_joji🎧👑🥰 :
Allah yai maka rahama
2026-09-10 21:35:55
1
everything.by.nana
Everything .by.nana :
Rahimahullah ya rabb
2026-09-10 21:27:37
1
muhammadyawale38
sudais quran recitation Ashfat :
Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un. Allah Ya gafarta masa zunubansa, Ya jiƙansa da rahama, Ya haskaka kabarinsa, Ya sa Aljannatul Firdausi ce makomarsa. Allah Ya bai wa iyalansa da ‘yan uwansa haƙurin jure wannan rashi. 🤲🏽🕌
2026-09-10 22:23:32
1
hajjohh6
Hajjohh :
Duniya abun tsoro....Duniya makaranta🥺
2026-09-10 22:56:58
0
__saddiqa
saddiqa :
Allah sarki daddy😭😭😭
2026-09-10 23:15:12
0
user8292556794335
zainabsharfadi :
Allah ya jikan sa ya gafarta masa ya bawa iyalan sa hakurin rashin sa.
2026-09-10 21:33:12
1
maryamatee124
autah😍🥰♥️ :
allah yamasa rahama ameen 🤲
2026-09-10 23:19:25
0
hauwah.y.sulaiman
Hauwah Y Sulaiman :
allah yajikansa
2026-09-10 22:27:33
0
fulani546
Fulani :
Innalillahi wainna ilaihir rajiun 😭😭😭💔 mamman Allah ya jikanka
2026-09-10 23:29:32
0
mamakabir53
Mama’s collection &more :
Kuka ce maii😭😭😭
2026-09-10 22:55:03
0
ib.dadi
🫅IB,DADI THAIBA NGنصر من الله :
Allah yasa Aljanna makoma
2026-09-10 22:36:03
0
haulat377
Haulat377 :
Allah sarki abbamu 😭
2026-09-10 23:12:24
0
amina.ishaq5
Amina Ishaq :
allah yamasa rahama muyin babban rashi a hotoro
2026-09-11 00:09:23
0
itz_xernderm
AHMAD BALA ZANDAM :
Allah ya gafarta masa
2026-09-10 22:19:54
0
sakeenat30
sakeenat hennah :
Allah ubangiji yajikanka yaymk rahma
2026-09-10 22:07:27
0
khaleeyfresh
khaleey_fresh :
jama,a mukoma ga allah wallahi kwana biyunnan anata mutuwa yan uwa
2026-09-10 22:03:43
0
__mubarakkbg
Mubarak Abdullahi :
Allah ya jikansa da rahama
2026-09-10 21:58:58
0
bilkisusaleh747
Bilkisu Saleh :
allah ygfartamasa yasa yhuta
2026-09-10 21:57:03
0
zalihatkabir2
zalihatkabir233 :
allah yajikan shi darahhama
2026-09-10 18:21:30
0
To see more videos from user @abba_kabir_zizu2, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About