@ahmerdsasisa_phone_store: #fyp

ahmerdsasisa_phone_store
ahmerdsasisa_phone_store
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 10 September 2026 18:26:30 GMT
88488
9572
235
772

Music

Download

Comments

muhdmaina
MUHAMMAD MAINA ✅️ :
kuma ko bulaguro nake akan hanya naga motar dangote ta lalace zan tsaya nace direbah lfy dai ko
2026-09-11 07:21:52
102
autar.mamanta816
💗💞AUTAR MAMANTA💗💞 :
Ni yanzu ba kowa nk kulawa ba sbd nima inada hannun jari nazama abokiyar kasuwancin dangote
2026-09-10 21:19:57
76
sir.hassan.backup
Sir hassan backup🔙 :
So funny😅😂🤣
2026-09-11 08:55:39
0
swafwangaladi
Swafwan Mukhtar :
wannan ma abun dubawa ne
2026-09-10 20:59:21
26
aminchi9
Aminchi9 :
nifa abunda yake dauremin kai shine da xanxabi atiku sbd xai dawoda subsidy yanxu kuma gashina na xama owner na dangote refinary yanxu ya xanyi kenan😳
2026-09-11 06:13:47
19
abdoul__hameed
Abdoul__hameed :
Nigeria my country 😂🤌
2026-09-11 06:27:55
0
s.smart.boy
s smart boy :
abin bakin cikin ma ,wai mun hadu da wani drive motor Dangote, wai baima gane niba sai da akai Mai bayani nima ina da hannun jari a company dangote
2026-09-11 09:37:25
9
muhammadashimuhammad
Muhammad Ashi Muhammad :
kada manta da salatin annabi muhammadu rasulullahi sallahu alaihi wasalam 🤲🤲🤲🥰🥰🥰
2026-09-11 10:11:53
10
mansur22336
Mansur Muhammad :
Allah sarki ansha mini gorin haihuwa da aure 😭 alhamdulillah yanzu yara nah biyu saura auren 🥹
2026-09-11 09:56:26
7
mustapha.saminu97
MUSTAPHA SAMINU 🚛🚛 :
nidaman motar dangote nake tuqawa yanzuhaka harnafara goge sunansa ajikin motar zan rubutanawa nasan in Sha Allah zatazamanawa 🤲🤲🤲
2026-09-11 08:16:57
8
inyassmaikassugmail.com
Futuhi farms nig LTD. :
Amma fa idan akayi asara Anan Uncle dangote zaisan Asalin Dan Nigeria [Tears of joy]
2026-09-11 06:43:14
8
ahmadsunusir0
ahmadsunusi915 :
coment section duniya ne😆
2026-09-11 06:50:18
0
maigwaza3
iliyasu labbo maigwaza :
muntsaya cin abinci restoring naga wani direba dangote yayi overtake na mareshi nace baisan zahin dukiyaba saboda nasa 5k ina gareshi
2026-09-11 08:25:14
7
_itz_muhd
_itz_muhd :
Sata phone store😂🤧
2026-09-11 00:16:06
2
yousef.moosa3
YOUSEF MOOSA🫡🫡 :
Free scurity 😁
2026-09-11 08:04:50
0
aisha.muhammad3771
Aisha Muhammad :
kugayamin yadda ake sakawa
2026-09-11 06:53:29
3
martaba234
märtãvęr øñTøp😎 :
Nifa nasa arushi gidanmu kafin na dibi na farku
2026-09-10 21:39:00
5
pnuradnp9m4
Abu-awwaf Cement Depot :
Da Alama Baba Dangote Baisan Halinmu Bane Idan Mukayi Failing A Share Dinsa😂😂😂😂😂😂Zaiga Content Wllh 😂😂😂😂
2026-09-11 07:10:37
5
ibrahimabdullahi5926
ibrahimbkr5399 :
2026-09-10 20:45:58
5
abusalma0014
Abu~salma Yauri :
gsky yakamata insan motoci nawa kega kamfanin saboda dukiyarmu ne😂😂😂
2026-09-11 09:09:04
4
c.badow
Alaji Ahuta👑💰 :
ai ni yanzu ko gargada banason naga mutar mu tashiga da karfi
2026-09-11 09:37:30
1
baba_alhaji02
baba_alhaji02 :
Ya bamu aiki fah😹
2026-09-11 08:58:06
3
jiddahtulkhair05
jiddarhtulkhair🦋🦋🦋 :
a taimaka min da bashi 5k din indan Anbiyani 5m sai dawowa mutum da 5k dinsa😂😂
2026-09-11 07:41:45
0
abubakarbeckham2
Abban mubarak :
kuma dole a rage min hanya sai inda naga dama za a tsaya ko ince zan kira a canza drevar
2026-09-11 07:08:35
4
yausaeed116
Yau Saeed :
wucewa nazoyi naga Wata motan Dangote nacewa driver yafita daga ciki Adan min hoto nasami na tarihi Koda zan mutu Yara na basu girma ba kar azo bayan wasu shekaru akawo musu kudin babansu suce basu San dawannan magananba aha
2026-09-11 10:04:39
2
To see more videos from user @ahmerdsasisa_phone_store, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About