@aishaabubakaralfindiki: #viral?videotiktok😇😇 #CapCut #SHIRIN #SHIRIN MACE TA GARI

AishaAbubakarAlfindiki
AishaAbubakarAlfindiki
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 10 September 2026 18:57:43 GMT
22798
2962
66
180

Music

Download

Comments

merrydishngu1
Merrydishngu1 :
Kai Alhamdulillah... wlh bb wani Namiji wnd bazan iya rabu dashi ba😂😂😂
2026-09-11 05:33:21
11
rakiya.hashim
Rakiya Hashim :
wan gaskiyane malama[Red heart][Red heart][Pray]
2026-09-11 00:25:34
0
darlingdeedi
unique girl 🤍🫶🏻🤭 :
Of course 😩💔😂
2026-09-11 22:47:57
0
hbbkary
mrs jijo gombe gombe 🇳🇬 :
wllhy shakuwa madifane amma maza hmmmm😭
2026-09-11 00:23:08
2
sanimarqus
babangayu :
gaskiya inada ja awannan maganar
2026-09-10 21:43:28
3
realdanmulas
07040884015 :
gaskiya Hajiya Na
2026-09-12 02:53:14
1
sumeii29
Sumeii :
wllh kinfadi gaskiya sosai Allah dai yasa mundace
2026-09-10 22:32:03
0
chef.muzuru
Chef muzuru :
Shiyasa idan naga na MIJI Yana wulakanta MATARSA wlh bana hada harkar dashi.Kima Duk girmansa bana girmamashi.Allah ka bamu Ikon kyautatawa MATANMU
2026-09-11 22:24:16
2
user76786821622348
badia :
Nima dai banyafeba wlh
2026-09-10 22:33:21
1
naxeerahmadhameed
Naxeer Ahmad Hameed :
Allah Ne Ya halicu da son Mata dayawa
2026-09-10 20:42:47
0
hubbi063
hubbi063 :
wlh kotare aka haifi'ni dashi bazan aureshibah nafasa
2026-09-12 08:49:44
0
sifiyanou09
alhaji safiyanu maradi :
fatan alheri gariki
2026-09-12 06:27:32
0
mhmmd_mubarak_assalafiy
mhmmd_mubarak_assalafiy :
Bawai mune bama gina rayuwarmu akan mace dayaba no allah ne bai gina mana rayuwar hakaba annabi Muhammad S A W yafi kowane namiji nagarta amma Allah bai gina masa rayuwarshi Akan mace dayaba ku haka allah halicceku and idan zaku gwada gina rayuwa da namiji sama da daya to madadin rayuwar ta ginu rugujewa zatayi but kugwada hakan zaku fahimta in sha Allah
2026-09-12 08:19:34
0
hafsat5549
Hafsat Ali :
😳 soyayya kenan😏
2026-09-11 20:50:06
0
mabdulrahm970
Mohammed Abdulrahman :
banda matan yanzu wlh 😳
2026-09-11 20:33:53
0
thaiyebstianmusa
طَيِّبْ مُو سَىٰ✍️ :
sbd mu hudu akace muyi
2026-09-11 17:59:07
0
user5884928881950
siddi abkar :
toaihaka né damamace mijidayane akahallatamata
2026-09-11 18:32:09
0
samirasani292
samirasani292 :
hmmm wlh ni inajinma zan iya mutuwa kwanaki da na kwata asibiti netajin haushin kaina
2026-09-11 12:41:21
0
hauwaibrahim54
hauwaibrahim9710 :
Allah ka tsare mu
2026-09-11 14:00:04
0
asmeeywalai002
asmeeywalai002 :
wan gaskiya ne wlh mlm allah ya baya
2026-09-11 08:40:26
0
danmulki222
DAN MULKTEX 💯❤️ :
NI KUMA INA SON MACE DAYA NA KASA SAMU PLS A SAMAMIN BUDURWAR AURE
2026-09-11 16:44:23
0
yaseernass001
💫Yaseer Arfath💫💨 :
malama Allah ya Gina rayuwar mu Akan Mace Daya ne
2026-09-12 08:55:19
0
user5414960273316
@musakamshi442 :
hhhhhhh
2026-09-11 10:09:46
0
saidumusa4421
Saidu Musa :
gaskiya ba muyi alkawariba
2026-09-12 08:34:27
0
aliyu.abdullahi249
Aliyu Abdullahi :
wlh kuwa shakuwa yawuce wasa
2026-09-10 19:47:34
0
To see more videos from user @aishaabubakaralfindiki, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About