@mubarakmakwallah2: DUK GIRMAN MASALLATAN DA SEN.SHEHU BUBA YAGINA BASU KAI RAN MUSULMI GUDABA , MUNAFUNCINE BASHI KARIYA DARIGAR ADDINI MUSULUNCHI BE GADAR DA HAKABA
mubarakmakwallah2
Region: NG
Thursday 10 September 2026 19:13:18 GMT
Music
Download
Comments
KIBANNA 01 :
kaine malami na farko da nagani amassallaci yayi adalci akan wannan maganar. Allah ya saka maka da Alkhairi
2026-09-11 10:36:55
63
Rilwanu Abdullahi rishi :
Good matter
2026-09-11 18:48:23
0
nafson G :
malam Allah yasakama da mafificin Alkairi
wlhi saina tuna malam jafar
2026-09-11 00:24:37
12
Hussaina Mahmud gwagwa :
MashaalAllah
2026-09-11 15:39:40
1
Abu~~EHSAN dwr :
sabon sarkin musulmi
in Sha Allah 🥰
2026-09-10 19:17:20
22
Garko Chaibou Haroune :
shek wlh maganarka gaskiyane 🥰🥰🥰
2026-09-11 07:33:49
10
🌎🇳🇬MU$A ÂĹi¥Û MÁĎÁ 🪖 🎖 $$ :
Hausa zallah Insha allah
2026-09-11 07:08:33
9
Northern Intels ⛎ :
Kan su a haɗe yake duk abinda yake faruwa sun sani Wlh
2026-09-10 19:36:50
11
Elda pee. :
Malam wallahi akwai masala arewa
2026-09-11 16:23:04
0
Mikiya :
wlh kafi sarkin sokoto
2026-09-12 17:31:05
1
masoyin shugaba :
ma lan allah yakara lafiya
2026-09-11 09:40:37
5
Taj :
wannan shine gaskiyar magana, Alaji
2026-09-11 10:53:19
3
Mubarak Umar :
gaskiya ne Hausa zallah mune
2026-09-11 10:28:31
4
𝗔𝗥𝗘𝗪𝗔 𝗣𝗘𝗢𝗣𝗟𝗘'𝗦 :
HAUSA ZALLA 💪
2026-09-12 07:01:25
2
MB :
kaji maganar gaskiya
2026-09-11 09:07:41
3
MST Y MUHD :
insha Allah sai an kama shi
2026-09-12 11:38:44
1
daba :
sabon sarkin musulminmu
2026-09-11 09:00:58
4
ibrahim :
amin
2026-09-12 06:37:01
1
Dankal01 :
Allah yaqara daga mana darajarka malam.
2026-09-11 14:21:33
2
riyas_test :
Allah yajikan iyayenka malam. wlh malam kai duniya ne Allah yasaka da alheri
2026-09-11 18:07:15
1
Muhammad adamu nk :
jazakummulah Khairan malam Bahaushe
2026-09-10 21:13:11
3
Usman Dan hausawa :
Masha Allah ayibinciki kawai
2026-09-12 06:09:53
1
matar mijin ta in Sha ALLAH :
ubangiji ALLAH yakara tona Asiri duk masu hanu cikin zaluntan al'umman Nigeria ubangiji ALLAH yakawo karshen su Ameeeen ya hayyu ya qayyum
2026-09-11 21:21:21
2
🫡@Ibraheem_Chairmo :
Mlm kayi adalci Allah yasakama 😍
2026-09-11 22:41:40
1
King sakina ibrahim 🥰❤️💕 :
May Allah blessed this Mallam with special seat in heaven 🥰🥰🥰🥰🙏
2026-09-11 13:29:56
2
To see more videos from user @mubarakmakwallah2, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.