duk macen da ke gidan mijinta zaman AURE Allah yayi mata albarka
2026-09-10 23:57:24
1278
Jenny :
See how people full 😳omoh this country is something else honestly
2026-09-11 07:37:27
123
mamanhaneeph2 :
wlh ko shaidan bashida hudubar dazai min nabar gidan mijina ya ubangiji duk wata macce dake dakin mijinta kai mata Albarka kasa mutuwa ce zata raba
2026-09-11 02:06:38
360
Meerah Ideas :
I been Dey respect 2 of them o
2026-09-10 22:07:28
290
Haneey collection 👌🏻🥰 :
Rabbana hablana min azwajina wazurriyatina kurrata aayun
2026-09-10 21:13:35
226
Usama Hamisu Galadima :
Matan Aure Ku Go Dewa Allah
2026-09-10 23:10:03
121
hairah :
kudena zagi kowa yayi Ra,ayi sa Allah yazabamana Mafi alkhairi
2026-09-10 22:25:40
87
Mar’atussaliha 🩷🖇️ :
Sae yau naqara yarda aure rifin asirine 🥺
2026-09-11 16:52:00
41
samirasani292 :
Allah saboda soyayyarda take tsakaninka da Annabi Muhammadu saw ka azirtamu da arziki Mai Albarka Ka kaimu madina 🙏🙏🙏
2026-09-11 06:36:58
59
fauza :
Allah na gode daka zaunar dani lfy agidan aure na🥰🥰
2026-09-11 06:44:11
33
Victory ahead 😎 :
Allah ya shiryaku, mukuma Allah ya tsaremu 🤲
2026-09-11 09:55:28
24
ayshatouu :
ya ubangijin sammai da kassai ka bamu arxiki ta hanya me kyau ka rabamu da raye raye gaban katti🙏kayi mana arziki ta hanyar alkairi alfarmar manzon rahama Annabi muhammad sallallahu alaihi wasallam🙏
2026-09-11 14:39:31
10
ramsrama686 :
duk maccen dake son Aure Allah ka bata miji nagari, mutu ka raba amine
2026-09-11 14:04:21
20
All natural foods and beauty p :
Allah Y tsare mu da makamanciyyar wannan rayuwa🙏
2026-09-11 07:56:48
20
hassanah bishir Raddah :
Aure martaba. Allah yaqara mana xaman lpy d kwanciyar hankali a gidan mazajenmu
2026-09-11 09:23:57
24
mrssadeeq658 :
La,illah ha illa anta subhanaka inni kuntu minazzalumin 😳
2026-09-10 22:12:25
22
aminu :
Matan da kuka zauna a dakin mijinku Allah ya albarkaci rayuwarku ya biya muku bukatunku na alkairi masu juna Allah ya saukeku lafiya
2026-09-13 11:35:54
10
Mijin Rukayyat :
Allah nagode maka da kasa mu cikin bayin ka masu
tunanin mutuwa
2026-09-10 21:59:11
20
FMY💫 :
everyone have the right to makes his or her choice to mai na zagi😏
2026-09-11 00:12:33
5
Aieesha 🤩Home of Luxury 🛍️💯 :
yaah ubangijin Al arshi me girma karka jarabceni KO wata daga cikin zuriyyarmu da Sana a makamanciyar wannan d duk Wanda yace Amin.Abin tausayi
2026-09-11 13:54:33
6
Rabi'a :
ALLAH yasa a sace ku Amin
2026-09-10 21:47:36
10
Man_U. :
Allah Shi Laanceku Dan Girman Annabi Da Alkurani
2026-09-10 22:13:31
7
marmix00💖 :
Nifa banganin laifinku 😂kowa yyi ra’ayinsa🤷♀️
2026-09-10 22:39:16
6
A :
Hmm
2026-09-11 07:14:30
1
To see more videos from user @dan_almajirin_rara, please go to the Tikwm
homepage.