@aishatuh..malumfashi: Lamarin masu habaici a status fa sai an hada da nemar masu sauki a rai๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚

AishatuhM (New Account)
AishatuhM (New Account)
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 10 September 2026 20:05:54 GMT
13521
1097
116
48

Music

Download

Comments

assaudyoghurt
assaudyoghurt :
Very anyhow behavior ๐Ÿ˜‚
2026-09-11 07:27:54
0
rahamatchiroma
Rahama chiroma ๐Ÿ’• :
Wlh bansanma anayiba toh ina da business ๐Ÿคฃ
2026-09-11 10:35:02
0
waheedathour
Huffazyy๐ŸคŽโœจ :
that's exactly how I'm, inkiyi status sbd ni ba lallai inyi viewing bah cuz banma cika kallon status bah๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚
2026-09-11 06:46:33
0
adizatu20
Chocolate ๐Ÿซ๐Ÿฆ‹ :
Ai ni wata ma nayi reposting status na wata ๐Ÿ˜‚
2026-09-11 07:19:34
0
skdfrm5
SKD farms :
Please I need dis video please
2026-09-11 08:41:17
0
hauwah.hydar_
ALIYARH๐Ÿ’• :
Yoni ina nake da time din duba status
2026-09-11 03:15:28
0
mahayat_incense_palace
MAHAYAT Incence Palace :
Shiysa ni damunyi fada nake goge number mutun kada danayi posting yayi tunanin dashi nake Ko kuma ni arika yi mani habaici ๐Ÿ˜†๐Ÿ˜‚
2026-09-10 22:27:24
6
afy.020
๐–๐–†๐–‹๐–žโ™กโœจ :
Ni wlh matan saurayina tanada kirki har waya mukeyi โค๏ธ๐Ÿฅฐ matan nan batada marsala wlh har mamaki nayi
2026-09-11 06:56:01
1
jannerh03
jannerh03 :
Yoo Ai ni ban ma duba status ๐Ÿคฃ
2026-09-10 21:19:47
5
mamahzee74
zee's cakes and more :
ni toh budurwarsa tayimin habaici a status ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜…๐Ÿ˜‚ ah that time naci dariya, sannan the funny thing kullum saitayi hoto sbd nagani๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜…
2026-09-10 20:58:23
1
maman.muslima4
queen :
nidai gaskiya baagane gabana da bayana a status ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚kawai inasa abunda yake burgeni ne
2026-09-11 07:32:36
0
ameeratouh04
Ameeratouhโค๏ธ๐Ÿฅน :
Inma habaici ai da sauki hada zaae zage zakiga anayi mn๐Ÿ˜‚
2026-09-10 22:01:44
0
sapeeyahmusa0
safiyya Musa ๐Ÿฅฐ :
I rather send it to you komai ta panjama panjam jam sbd ke kadai nake fada dake bada sauran contact dina b
2026-09-11 06:10:01
0
softgirlera003
Softmie ๐Ÿฆ‹๐Ÿ’ž๐Ÿ” :
Wllhi wata tayi habaici ashe wai da Ni take yi nikoh ban sani ba harda mata comment akai nace taje ta sau meh shi ayita ta kare ashe wai da Ni ne lol ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚
2026-09-10 22:30:16
1
ummulkhairimsani
khaeratโœจ๐Ÿฆ‹ :
rabi da kwata contacts dina na WhatsApp nayi hiding dinsu ๐Ÿ˜‚ Ni shirme ma kika cika sakawa zaki shiga hide ne barai wani habaici๐Ÿ˜‚ Wanda nake ganin status dinsu basufi 20 ba ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜…
2026-09-11 10:05:32
0
hauwaleele
jiddoh :
wallahi ni bama a status ba saita ganni awaje tayita sakin magana Dan inji haushi Kuma wallahi ko ajikina
2026-09-11 07:48:23
0
ameerahs.touch5
Ameerahโ€™s touch :
Wllh kuwa haka sukeyi muna kalon Abu ai ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚
2026-09-10 20:26:12
0
zieeyamalash2
๐’๐’Š๐’†๐’† ๐’€๐’‚๐‘ด๐’‚๐‘ณ๐’”๐’‰๐ŸŒฑโค๏ธ๐ŸŒฑ :
Gsky dai wllh Nima ranar nace kodai hannu aka saka mine bana kallan astatus f๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ’”wllh Bare harna san anmin habaici
2026-09-10 21:17:36
0
hamaish22
Aysharh maigoroh๐Ÿ˜˜ :
Wai mai kama da ni inji yan gidanmu๐Ÿ˜‚๐ŸคŒ
2026-09-10 22:15:01
1
nanasi98
user2849441174284 :
wllh na taba har ya sauka bangani
2026-09-10 22:22:47
1
scentsbybujawa
Turare_by_seeyarh :
Nih tawa kishiyar batada wayar mah ballan tanayi nayi habaicin๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚
2026-09-11 09:47:40
1
user854448139807
aeshat giwar mata :
saimunyi
2026-09-10 22:09:15
1
jawahir_gidado
JAWAHIR GLOBAL VENTURES LTD :
masu kallon status kenan๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚
2026-09-11 12:11:26
0
lifewithaysha0
Life with Ayush๐ŸŒธ :
aini nacika ma sa miji status kila ko magana ba muyi yasim bare wata kishiya
2026-09-11 11:10:50
0
hafsahussain919
NURAT INCENSE :
Aa Niko yanzu zan fara๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป
2026-09-11 11:32:02
0
To see more videos from user @aishatuh..malumfashi, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About