@isah.don2: Mai Bai wa Gwamnan Jihar Kano Shawara kan Harkokin Yada Labarai, Hon. Ahmed S. Aruwa, ya yi kira ga manyan jami'an gwamnatin jihar da su rika amfani da Gida Gida TV, wani dandali na kafafen sada zumunta, domin taimaka wa kafar wajen ci gaba da gudanar da shirye-shiryenta masu amfani da nufin wayar da kan al'umma game da manufofi, shirye-shirye da nasarorin gwamnatin jihar. Aruwa ya yi wannan kiran ne yayin da yake kaddamar da sabon ofishin Gida Gida TV. ARUWA Wanda ya kasance tare da takwaransa, Mai Bai wa Gwamnan Shawara kan Harkokin Siyasa, Hon. Mustapha Hamza Buhari Bakwana, da Shugaban Kwamitin Hadin Gwiwar Hukumomin wajen Yaki da Haramtattun Miyagun Kwayoyi a Jihar Kano, Barrister Muhyi Magaji Rimin Gado,#followersreelsfypシ゚viralシfypシ゚viral #followersreelsfyp #Kano #abbakabiryusuf #hilightseveryonefollowerseelsfypジ

Isah Don💰
Isah Don💰
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 10 September 2026 21:11:00 GMT
4216
273
11
6

Music

Download

Comments

malam_muhammadu04
malam_muhammadu04 :
Wllh da gsk Aruwa mutumin kirki ne sai Wanda ya zauna dashine zai gane haka, Wannan jawabin yayimin dadi sosai Allah yaci gaba da taimaka masa
2026-09-11 09:11:35
4
fateeuk
FATI UK JAKADIYA MULTIMEDIA :
Sannu da kokari daddy Aruwa
2026-09-11 10:28:27
3
aminuado687
Aminu Ado :
F 1 ceh
2026-09-11 10:32:27
0
sir_lambu001
Abba_Lambu_Electrical_Store💡 :
Falle daya ce
2026-09-11 14:20:21
0
abdullahi.ibrahim6520
Abdullahi Ibrahim :
ku jira ranar zabe talakawan jihar kano za suyi hukunci
2026-09-11 07:34:21
0
aminumuhammad36
Aminu Muhammed :
f1
2026-09-11 05:10:21
0
To see more videos from user @isah.don2, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About