@rfi_ha: Matar Nasir ta koma ƙasar Morocco duk da ya ce ba zai sake ta ba koda nan da shekara 100, sannan ya ɓata wa Sheikh Ahmad Gumi suna ta hanyar yin ƙarya Barr. Bilkis Abdurrashid Shebby Lauya Bilkis Abdurrashid Shebby wadda ita ce shugabar ƙungiyar yaƙi da cin zarafi ta Women Aware of Rights Initiative (WAR) ta kuma yi bayanin dalilin da ya sa suka share tsawon lokaci ba su yi cikakken bayani ba kan batun tun a baya. Domin kallon wannan doguwar tattaunawa ta kusan awa guda zaku iya zuwa Youtube na RFI Hausa: https://youtu.be/T96deR1GvUk?si=SmknUmHo7YfjmPwv

RFI Hausa
RFI Hausa
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 10 September 2026 21:33:57 GMT
58053
4710
130
166

Music

Download

Comments

abbaar0
Abba :
Gsky yakamata akamashi wlh
2026-09-10 22:42:30
16
ameer7562
Ameer :
Sister ku daina yawaita magana akan Wannan lamarin, domin video matar ya wadatar. Allah ya saka muku da Alkhairi.
2026-09-11 06:21:38
30
khadijahdeedee
khadijahdeedee :
Sannu da qoqari. Well done for a superb job
2026-09-11 13:42:36
0
edrees.hh23
edrees.hh23 :
Allah ya shi miki albarka for standing up against injustice
2026-09-11 05:02:36
2
geidam647
Ibrahim mohammed :
wlh ya kamata akamashi da difomation of caracter
2026-09-11 04:30:01
5
catherineedwardmi
skip :
so all that talk this man talk na lie, this life nawawooooo
2026-09-11 05:27:09
1
98samhart
hannan :
Daman tunda nagani nasan shine ya zalince yadda yake dage wa yana cewa Ai bada kowa sai shi shi kadai ta sani Kuma idan bai zalince t b Ai bazata guje shi b
2026-09-10 22:34:21
19
musleematabbah2
musleemat abbah :
Khadija taga kaddara
2026-09-11 07:25:07
7
user4336100884572
Hauwa'u ibrahim :
wai dama Nasir dinnan ya san a najeria ma hakuri ake da shi da zaman yara yaje inda akasan darajar Dan Adam da soyayya kayo aure Allah ya kyauta
2026-09-11 09:32:26
5
nuramusabnn
Nuruddeen :
nidai ina Neman yafiyar malam wllh na zargeshi akan case din nan kafun ayi wannan bayanin
2026-09-11 06:46:18
6
yimi7307
Yimi :
thank God am a Christian the role of a spiritual father is to settle the couples but not to take away the wife away from her
2026-09-11 01:08:10
2
abuwaziri8015
I'm Abu_Waziri :
Don Allah a chasa shi sosai
2026-09-10 22:45:30
8
ladyjnation1
@ladyjnation❤️ :
Deformation of character 😂
2026-09-10 23:00:41
2
imt2492
I M T :
Kideji tsoron Allah akwai mutuwa wallahi
2026-09-11 11:03:42
3
moduaja
moduaja :
Bilki you are great,i pray for you to be SAN.
2026-09-10 23:17:40
8
abu.bilal718
Abu Bilal :
Ina fata Sheikh ya yafe mashi tunda duniya ta fahimci gaskiya
2026-09-11 09:47:23
2
user8132578137959
SAS RANO :
Allah yasaka muku d alkairi
2026-09-11 08:07:31
4
mamanarsim33
❤️❤️Salma hussaini❤️❤️ :
dan allah kibani number ki inada magana
2026-09-10 23:34:11
0
cwtmr2
CWTMERARH❤️🥰 :
ke shifa wann naji ana cewa hakkin iyaye ne yake biboyarshi
2026-09-11 12:47:23
1
sanimalumfashi0
Sani Malumfashi :
YA ALLAH DUK WANDA YACI MUTUNCIN KHALIFAH SHEIKH DR. AHMAD ABUBAKAR MAHMUD GUMI AKAN QADIYYAR KHADIJAH DIAB KUMA BAI FITO TA KAFAR DAYACI MUTUNSHI YANEMI YAFIYAR MALAM BA, ALLAH YA ISA, ALLAH YASAKAMA MALAM, ALLAH YA TOZARTASHI, ALLAH YA WULANKANTASHI, ALLAH YADORA MASHI CIWO DA BALA'NDA MAQIYINSHIMA SAIYA TAUSAYAMASHI. KAIMA IDAN KAJI HAUSHIN WANNAN MAGANA ALLAH YAKARA MAKA BAKIN CIKI.
2026-09-10 22:40:40
4
yarimaventure60
Ibrahim :
TOoo
2026-09-11 13:28:59
1
fyclothingfashion123
Fyclothingfashion-training🇬🇭 :
Tab
2026-09-11 12:45:32
1
barr.umar.zafar
barr umar Zafar :
hhhh
2026-09-11 00:01:20
2
tiktok_police112654
TikTok Police🔷 :
Dr ya bar masa matar sa.
2026-09-10 23:01:53
3
To see more videos from user @rfi_ha, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About