@moutariabdoudansa: #trending #trend #yaallah🤲 #cejour-là #duo

Moutari.A.D.S.🇳🇪+227
Moutari.A.D.S.🇳🇪+227
Open In TikTok:
Region: NE
Thursday 10 September 2026 22:44:11 GMT
232059
44191
609
5929

Music

Download

Comments

yayaone60
Yaya One :
wanda ya yarda da malamin nan yai min like pls
2026-09-13 01:56:44
155
its.ali.mustapha
it's ali mustapha :
wlh zaka maimaita agaban allah
2026-09-12 21:21:51
28
saleemceejay1
Saleem Ceejay 🤕 :
please A Rufa mana Asiri 🤣😂😅
2026-09-12 15:34:22
87
hambali.umar
H—M—B :
Allah yaqara Kai rahama a qabarin mln
2026-09-12 08:01:06
74
zazzau194
WADATA 💴💴 :
Kaga video kamar na yanzu very clear
2026-09-12 13:45:42
56
arrow.reality
arrow angon zhara :
ya Allah ka dauwamar damu Akan sunnarka
2026-09-15 23:04:07
36
user3174627548814
princeabdallerh :
wlh zaria tayi rashin babban malamin sunnah Allah ya jaddarahama agareka shek al bani
2026-09-12 23:53:08
15
sanitukur93
s maitanki tech,hub :
tsarki ya tabbata ga Allah madaukakin sarki
2026-09-11 16:28:10
107
user7037303835454
yahaya saidu :
2026-09-12 21:38:01
69
adamu.sulaiman795
Adamu Sulaiman :
Allah yajikan mlm Sunnah
2026-09-12 10:07:54
34
young.sman1433
smoll alhaji yns :
Allah yakarama annabi daraja
2026-09-12 16:10:58
20
mustaphamuhamma195
Fav_musty ✅ :
ALLAH YAJIKAN MLN DA RAHAMA
2026-09-12 04:39:53
24
itz_ibraheem4
Itz--Ibrahim :
Tsarki ya tabbata ga Allah 😢🙏
2026-09-12 22:54:45
14
umarsaidumusakari0101
umarsaidu6238 :
Allah ya jikan malam
2026-09-12 15:38:17
17
mahamadousanda225
Sd Mahamadou :
Allah ya jikan mlm
2026-09-13 22:36:28
15
inusaabubakartikau
Tikau@5050 :
I really agree with you sir
2026-09-13 17:12:17
6
officelnafatima
Officel Na fatima. gudurega :
jizakkalahu kairan Allah ya jiqan malan
2026-10-08 22:35:19
5
user8166871817338
I abba :
Allah ya saka da alkaire
2026-09-14 10:23:08
5
abubakaryahya839
CHIEF GENERAL :
Allah ya jikan malam
2026-10-04 11:03:10
5
user5326281183961
Ibrahim talba :
Allah ya yajikan mazan jiya
2026-10-01 22:11:38
5
callmehbello425
🌪️ČÄŁŁ MẼĦ BẼŁŁÕ 🚭✨ :
Allah yajikan mlm
2026-09-11 23:29:47
21
cassanova600
Auwal Muhammad :
Idan kana cewa Sidi Ali Harazim, marubucin Jawāhir al-Maʿānī, Bishop ne na Cocin Kirista, to ina roƙonka ka kawo hujja bayyananniya: sunan cocin, matsayin Bishop ɗinsa, tarihin rayuwarsa, da wata majiya ta tarihi da ta tabbatar da hakan. Domin binciken tarihi da na yi ya nuna akasin haka. National Open University of Nigeria (NOUN) ta ambaci Ali Harazim bn al-Arabi Baradah a matsayin wanda aka danganta masa Jawāhir al-Maʿānī, kuma ta bayyana shi a matsayin ɗan asalin Fes wanda ya haɗu da Sheikh Ahmad al-Tijani. British Library ma tana da bayanin wani tsohon rubutun Jawāhir al-Maʿānī wanda ya danganta asalin rubutun ga Sidi Ali Harazim Baradah. Saboda haka, ba daidai ba ne mutum ya ce “Bishop ne” kawai ba tare da hujjar tarihi ba. Idan kana da wata majiya da ta ce Sidi Ali Harazim Bishop ne, ka kawo ta mu duba tare. Idan kuma babu hujja, ya kamata mu guji jingina wa malamin ƙarya ko magana marar tushe. Ni ban ce ka yarda da Tijjaniyya ba; abin da nake nema kawai shi ne gaskiyar tarihi. ☝️
2026-09-13 23:16:15
9
haidarabbanummi
Haidar Abban hanan :
Allah ya jikan mlm da rahama
2026-09-13 00:10:16
5
abusadiqcity
ABU SADIQ CITY :
Allah yajikan malan al bani
2026-09-13 18:42:12
6
issmaat1
💕🦋ISMATY♡🫧💕 :
lnnalillahi wa inna ilaihi raji’un 🥹🤲🏽 Ina tsoron mutuwa… musamman tunanin kwanciya a kabari. 🥺 Amma ina roƙon Allah Ya kwantar min da hankali, Ya ƙarfafa imanina, Ya yafe min kura-kurai na, Ya sa ƙarshen rayuwata ya zama mai kyau, Ya sauƙaƙa min lokacin mutuwa, Ya sa kalmar ƙarshe ta zama Shahada🥹🤲
2026-10-06 07:34:56
8
To see more videos from user @moutariabdoudansa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About