@abdulatifouzakari:

Abdulatifou ☑️
Abdulatifou ☑️
Open In TikTok:
Region: SN
Thursday 10 September 2026 23:12:19 GMT
214061
22939
383
348

Music

Download

Comments

mameeymb
mariyamb✅️ :
inason aure amma ina tsoron uwar miji da dnginsaa🥺🥺
2026-09-11 05:55:57
130
story_line00
Bintalo :
baa saba ma Allah dan ayima iyaye biyayya
2026-09-11 05:06:55
42
abbaabdullahi2001
Abba Abdullahi :
wlh duk duniya Babu ya Isa yasa na saki matata domin Shari,a Bata damar sabawa ubangiji akan biyayyar iyayeba
2026-09-11 05:02:02
39
abdull.mustapha
Abdull Mustapha :
baxan saki ba wlh
2026-09-11 08:57:50
0
chafana17
Chafana :
Nande sabawa Allah kayi
2026-09-11 00:47:27
18
maman.almustapha2
Maman Almustapha :
Aa wllh anan Kam zaka iya Sabawa uwa sabida me abunda Allah baya so ne tasa kayi sannan Kuma Babu Wani dalili
2026-09-10 23:56:42
54
shamsuddeens0
SHAMSU S.I🫂 :
gaskiya ina biyayya ga mahaifiyata sosai amma wlh bazan iya sakin matata ba akan batai laifin komai ba wlh
2026-09-11 07:47:48
41
khaleepha_ashir
khaleepha ashir :
Ba biyayya a sabon Allah
2026-09-11 09:04:46
8
elharisibrahim
EL HAREES upcoming artice 🤴 :
wlh bazan sake ta bah
2026-09-11 07:01:15
14
ashanty.baby587
Ashanty baby :
Hmmmm wata Shari”ar se a lahira
2026-09-11 07:19:01
18
officialfarancy4
HLUXE COLLECTION 💕😍 :
Wlh ni tsorona kenan ba auran b ubangiji kabamu maxaje nagari da iyaye nagari
2026-09-11 06:38:26
13
mardiyah.bamalli
Mardiyah Bamalli :
b no 3oo000
2026-09-11 09:50:43
0
danarewa79
Real Bashir umar :
wallahi wallahi wallahi idan nine bazan saketa ba sabida na gujema ɓacin ran mahaifiyata in saɓama Allah Hakan ba daidai bane
2026-09-11 05:45:40
13
leemart058
leemart 🦋💯 :
Babu biyayya fa koba hakanba jama a Babu biyayya ga abun halitta gurin sabama mahalicci
2026-09-11 06:18:03
17
shabbeenah001
shabbeenah001 :
Hmmm sunada waya wlh saidai ubangiji ya mana sakayya ranar gobe kiyama🥹
2026-09-11 07:02:25
6
miga__kd
Abbamiga :
Wlh bazan sake ta ba saboda nasan ban sabawa Allah ba
2026-09-11 05:46:39
5
salisuadam4818
m sas :
sunansa
2026-09-10 23:56:26
6
aljanna71
S💗 :
Hmmm zako kiyi nadama
2026-09-11 06:54:06
5
abdulsamadbigie
Engr.Abdulsamad.GMNSE/NICE🇳🇬 :
Allah ya kyiuta amma wlh bazanba😂
2026-09-11 04:53:02
5
user9477111703357queen
queen jawaheer🥰🥰 :
Dan Allah yasunan film dinnan Kuma sesain ne
2026-09-11 09:18:30
1
mrweather3
Mr weather :
Sunan film din
2026-09-11 09:42:27
1
rukayyarh2
Rukks🎀❤️ :
Hajara Usman nason asaki Siri Kanta🤭
2026-09-11 09:37:17
1
muhammedmayi3
Mamuda mayi :
title of the movie pls
2026-09-11 09:27:03
0
mummy.erfan
Mummy Erfan :
Allah ya rabamu da irri wadanna iyayen miji
2026-09-11 09:25:24
6
To see more videos from user @abdulatifouzakari, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About