God I wan learn Hausa ohh, someone please teach me na
2026-09-12 08:19:29
1
Teemah blue💙 :
Wanna ma ai dole yaransu suyi kyau🥹
2026-09-11 06:04:06
152
auntie feenat :
masha Allahu beautiful family 🥰
2026-09-12 09:45:46
0
Maleehat (Random things lover) :
Masha Allah, what a beautiful family 🥰
2026-09-11 10:29:10
0
Tito🥰🌷 :
I just dey from one video to another 🥰🥰
2026-09-12 08:25:33
0
gorg.a!!💋 :
Omggg😭😻so cute
2026-09-11 14:52:33
1
Ommu Abdullah 💞 :
Irin mutanan Ai 🥺
2026-09-11 04:53:25
89
NanaAish Fulani :
wannan sune family novels.
2026-09-11 17:18:15
7
MRS DAURAMA HIJAB & MORE :
Ikon Allah angon yayi kama da yakubu muhd
2026-09-11 18:59:31
15
Fatima Ahmad Aliyu :
Hennah party ai ba maza😅
2026-09-11 06:01:39
13
حفصة💕🦋 :
Wannan dai kam taron kyawawa ne🤣🥰mashaallah
2026-09-11 04:35:14
50
Aishatu Shehu idris :
Ni wlh Amaryar kama tayimin da Fulanis kitchen Tamu mai Abun mamamki 😂 shi kuma Angon yayi kama sosai da Yakubu Muhammad Dan dai Angon fari ne kawai 😁🥰
2026-09-11 11:37:01
14
shafa zuru :
matar d mijin suna kama Masha Allah🥰
2026-09-11 09:35:00
1
Triple B :
Uwar har tafi yaran kyau!ma shaa ALLAH 👌
2026-09-11 06:24:07
7
Luxury Bedsheets :
Allah ya bawa wanda yazo mummuna a family din nan ikon cinye jarabawar da Allah ya dora masa 😭😭😭😭
2026-09-11 13:16:16
2
H💕 :
Kaman yakubu muhd
2026-09-11 19:44:34
0
maman amra :
ga Yan Hausa novel
2026-09-11 17:08:35
0
⫷⭕❥⫸Jigawa Scents seller ⫷⭕❥⫸ :
Na dade banga bikinda yamun kyau ba kamar wannan 🥺🥺
2026-09-11 13:01:49
2
Desart_Eagle🦅 :
Amma a chat gpt a kayi video nan ko😳
2026-09-11 09:42:27
0
mkbeautycosmetics1 :
Ma sha Allah 🥰 Allahumma barik
2026-09-11 13:13:11
0
Sparkle_by_auta :
Isu isu🔥
2026-09-11 16:34:17
1
Mimah :
🥺Kam balae 🥺
2026-09-11 10:10:37
1
💝 AishaAhmad. :
Kun.fita.dafitarku🥰🥰
2026-09-11 06:05:33
1
auntie feenat :
masha Allahu beautiful family
2026-09-12 09:45:23
0
To see more videos from user @danmasanistudioo, please go to the Tikwm
homepage.