Dactor Dan Allah akwai banban ci da zubar da ciki Akai da Kuma zubewa yayi
2026-09-11 08:01:06
12
RCHP SHAMSUDDEEN MUKTAR :
great job 👍
2026-09-11 11:51:12
0
Binta Shuaib :
Haka aka bani salbutamol lokacin Inada ciki, Wallahi kamar zuciya ta zai fito daga kirji na sabida bugawa, kamar ma na Dan sume Dan ni kadai ce a gida.
2026-09-11 13:07:56
4
Hafsysyyusuf :
Wani Lokacin ma Wlh kwara nurse Akan wasu doctors din
2026-09-11 20:54:09
1
hajiyabilkisuzina :
allah y biyaka
2026-09-11 12:39:12
5
adizatu5 :
Following u is a most
2026-09-11 14:06:40
1
BERVSS CLOTHING :
Dr dan allah inada tambaya
2026-09-11 11:52:37
3
Mar'atussaliha💦 :
Allah yasa mu dache 👏
2026-09-11 15:51:40
3
ℍ-𝕄𝔸ℕ 𝔼ℕ𝔾𝕀ℕ𝔼𝔼ℝ :
wlh nima hk akwai wani lkc a baya da BP na 145/80 naje asibiti wani doctor ya rbt min wasu magunguna tunda na fara sha ban qara LAFIYA ba saida na daina sha
2026-09-11 09:18:15
5
ummu baneen. :
tuh fa tuh likitocin tunanin me suke
2026-09-11 14:41:40
2
maman aliyu💞 :
allah yamaka albarka
2026-09-11 15:07:07
1
bashirishaq569 :
Allah ya kara daukaka Dr
2026-09-11 13:07:26
2
meenat mu'azzaam :
Allaah dai ya biya ✌️
2026-09-11 12:14:11
1
Jenar Dan/Alhaji 1️⃣ :
Allah yasaka da alkairi
2026-09-11 10:22:53
1
NURA POLICE :
allah yasamaka da alkhairi
2026-09-11 12:55:25
1
Jafar :
Allah sakama da alheri
2026-09-11 08:57:40
1
ibb yola :
Allah ya biyaka ya farudani a yola anrubu tawa matana maganin bf na wata daya doctor ya tam bayeni tana shi ne ada kokuma babu nache babu yachi asaya
2026-09-11 18:49:52
1
phones Seller :
Allah ya saka maka da alheri
2026-09-11 07:31:51
2
Bin Adam :
Allah ya maidaka shuganan likitoci na kasar nan
2026-09-11 06:34:35
1
Umar Atik Jada :
medication error kills lot of people in this world
2026-09-11 11:40:43
1
Maryam Ibrahim :
to daman ai lisnopril 5mg ko 10mg ne yake xuwa kai subhanallah whi an taba rubutaman wata promethazine ma haka an smau damuwa sosse fa Allah ya kyauta
Amin Amin