A lot of women are dying in silence. Allah ya sakawa Malam da alkhairi.
2026-09-11 13:35:54
14
KHADYYJT :
Wannan gaskiya ne Allah ya saka ya kara nisan kwana Imam
2026-09-11 15:21:27
7
Jameela Sunusi Rabee'u :
Allah ya biya mlm
2026-09-11 08:28:27
8
fatemabentuzahra :
Hmmmm iyayena dena yimin magana sukai sahida an sakeni burun su inzauna ko kasheni zaiyi 😭
2026-09-11 12:17:06
13
na barrahama :
allha yakara latiya danissakwana
2026-09-11 08:11:28
5
Ta Annabi :
Imam da ba dan kai ba da nayi abunda zai zamo nadama. wataran ina ganin wani video din ku wallhi a ranar ban kwana gidan miji ba. nasha wahala kafin nasamu takarda ta. ga baya sona kuma bazai sakeni ba. Allah yasakamuku da alkhairi
2026-09-11 16:24:58
2
R💕 :
tsabar damuwa har mutane ma wani lokaci bana iya gane su kuma nasan su amma kiri kiri akace min saidai nayi hakuri kawai na zauna in kwanana bai kareba bazan mutuba
2026-09-11 19:11:57
1
Yar mamanta💞 :
wllh haka suke gani malam fadamusu dai
2026-09-11 13:17:25
2
Mrs isma,eel💖 :
wlh wannan haka yake saidai kawai allah yasa mudace muna ganin rayuwa sanadin rashin mahaifa 🙏😭
2026-09-11 11:42:22
4
nurancy395 :
allah kasa mudace
2026-09-11 08:48:29
3
adda 'u salisu :
muna ziyara
2026-09-11 07:24:26
3
Junaid monger :
Wannan gaskiyane ya imam🙏
2026-09-11 07:22:10
3
Amanar cutie tyha♥️ :
ina shan wahala agidan mijina amman iyayena kullum cewa suke nai hakuri
2026-09-11 14:01:52
1
bushirah :
allah yasa kawa mlm da alkhairi
2026-09-11 16:51:16
1
sarauniyah7 :
Nayi reposting na saka a status na WhatsApp na saka a snap chat na saka a face book nasaka a ig na saka a twitter dole ağa koda waje daya ne
2026-09-11 14:44:37
21
Shamsu Abdullahi Musa :
Allah yakara suttura digital Imam Junaid 💫
2026-09-11 09:47:24
2
aishaabubakarumar62 :
Thanks 🙏🙏
2026-09-11 07:20:40
2
Aysha Auwal Faranshi :
Allah ya saka Maka da al,heari malam ni kadai nasan halin Dan ake ciki wllh
2026-09-11 13:24:52
1
Kashe Kala💄❤️🥰 :
Happy Mauludin nabiyyyy♥️
2026-09-11 12:27:01
1
Ummu shureem :
juma'at Kareem 😊
2026-09-11 14:15:47
1
Fjmak :
Abin ba dadi,Allah yakawu mana mafita
2026-09-11 16:07:10
1
To see more videos from user @imamjunaidubauchi04, please go to the Tikwm
homepage.