@techwithaliyu: 📱 Ka riga ka siyar da wayarka, amma ka manta baka cire Email ɗinka ba? Kada ka damu! Ga yadda zaka cire Email ɗin daga wayar ko da wayar tana hannun wani. 👇 Ka bi waɗannan matakan, cikin sauƙi zaka cire account ɗinka daga wayar. Save wannan post ɗin domin kada ka manta. 🔐 Follow Aliyu Usman — Arewa Tech Explainer ⚙️ #TechWithAliyu #ArewaTechExplainer #GoogleTips #PhoneTips #TechTips