Allah yapiddashi kamar yarda yapita da annabi yunus daga cikin kipi
2026-09-11 12:07:11
70
What Next classic furniture :
saura kai insha allah
2026-09-11 10:33:04
27
buharimuhammed193 :
Allah yapitardashi
2026-09-11 16:12:20
0
African Guru Fashion :
daga wannan video na fara bin shafinka, saboda dalilai kamar haka, zuciyarka me kyau ce insha'Allah, Kuma kayi abinda ya dace saidai mu Kara tayaka da irerenka addu'a Allah ya Baku istiqama akan abinda kukeyi na daidai yayi muku afuwa akan kurakurenku Ameen.
2026-09-12 08:01:15
13
Abu Ahyan 🎉 :
Allah sarki Farouk Allah ya fito dashi
2026-09-11 12:08:02
14
Nura Muhammad :
gaskiya an zalunci malam faruq Abuja ubangiji Allah ya bimasa hakkin sa alfarmar annabi MUHAMMAD S.A.W