Ko shugaban kasa bai fi karfin Human Rights ba balle Aminu Bolo koh Hakimi ko CP
2026-09-11 18:57:47
2
salisu bawa :
kaji san zuciya fa abari gaskiya tayi halinta mana
2026-09-11 10:29:00
5
Awwal musa :
duk Wanda ya siyasantar da wanna alamari ya allah🙏🙏🙏🙏ka tarwatsa Masha alamuran na duniyah da lahirar shi🙏🙏🙏ameeen .😭😭😭GA gaskiya ta soma bayyana kukuma kina kokarin yaudarar da alamarin.😭😭😭😭kutuna raifa baifi raiba rayukan nawa ya salwantar.🙏🙏🙏🙏don Allah kuji tsoran Allah FAH. zakumutu.😭😭😭😭
2026-09-11 11:46:45
4
Bilyaminu Lawal :
Muna tare da odenary Ahmad Isah
2026-09-11 16:18:45
1
Doubleakrice :
kaga matsalar muke nan gafa gaskiya ta fara baiyana gawaso sonfitu su malammaine da masu gari da mayyan su dayaranso waifa gada afadi gaskiya sai mufake da cewa wai akwai matsala a najeriya kaga inda matsalar take ko waini Allah na kaga Ahmd isah to bari ingaya maka wallahi tallahi hadda malamai ma basa kyaunarka kai ne kake kyau narso mu munsheda kuma mungani ya Allah taala ya kare ka da kariyarshi albarkacin Annabi dan gatan Allah