Allah Ubangiji subuhanahu Ya kara mata fahimta Mama na
2026-09-11 22:02:45
9
Nicholas Canadian 🇨🇦🇨🇦🇨🇦 :
see the way am laughing 🤣🤣🤣
may Allah keep them safe and healthy 💞💞💞
2026-09-12 00:53:07
1
last born :
wllh yarinyar Nan tana sani murmushi
2026-09-11 22:06:18
10
@Amanar soja 867190 :
yan uwa dan allah ya mukaji da mulmuchi😊
2026-09-11 18:29:48
19
meenart :
Ni wllh ummi tafi bani mamaki, kodan al'amarin na Allah, dukh Wanda Allah yasa yataso rayuwa tare da kurma, sai kaga yabashi basirar yin magana dashi, saika dauka Shima kurmane, kuma dukh kurma bayason yamaka magana kace baka ganeba, gasu da son hira kuma, ya rabbi ka dawwamar da farinciki azukatan yarannan, ka qara musu kaunar junansu Ameen, wllh suna birgeni sosai, suna sani nishadi
2026-09-12 08:57:18
7
545128 :
ma Sha Allah happy Friday
2026-09-11 23:13:18
2
haleemxy :
Dan Allah ta yaya Ummy ta koyi yanda take magana da ita ?
2026-09-11 20:32:37
16
Ohemaa Minash🇬🇭🇳🇬 :
Allah sarki wlh inasonka kullum idan naga video nata inajin dadi🥰🥰🥰🥰
2026-09-11 18:06:09
5
Zubby Rana :
I really missed them
2026-09-11 19:34:11
2
💢💘MANSUR SHAFIU KIYAWA 💘💢 :
dan allah atura min da accn na wannan yarinyar ina da abinda ya kamata na dan bata amman ba yawa
2026-09-11 23:15:31
9
Yahaya Faisal majidadi :
Ya mukaji da murmushi
2026-09-11 18:32:54
9
BANGIS :
Gaskiya ummy jaruma ce kuma mai basira sosea saboda yadda take gane maganar mommy
2026-09-11 14:06:10
10
jiddahty muhammmad 🦋 :
kafin anjima tafara rigima😁
2026-09-11 11:53:56
11
sanishagali234 :
inason ki sosai sosai ♥️ummi
2026-09-11 11:50:29
5
Abdurrahman Musa :
yanda bantaba zina arayuwata Allah yasa harna mutu bazanyi zina ba Allah yabani mace irina
2026-09-11 14:09:31
5
Lolo :
yakamata wllh aceki iya magana umi
2026-09-11 11:52:07
9
To see more videos from user @ayshalawalbackup, please go to the Tikwm
homepage.