@muhammad_ebraheem: Yakamata chairman yayi magana

Abokin dan gidan masu kudi
Abokin dan gidan masu kudi
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 11 September 2026 11:19:33 GMT
27117
2919
102
665

Music

Download

Comments

abubakarmanga143
Abubakarbabangida :
ai ni yanzu ko tafiya nake naga motar dangote tayi parking sai na tamabaya lafiya kuwa
2026-09-11 12:07:50
106
sarsveils
SARSVEILS :
I’ve even started imagining things. Whenever I see a Dangote truck passing by, I start thinking it’s our truck. 😂
2026-09-11 14:40:41
2
mdingawa4
Muhammad ingawa :
Nima dazu na kusa tsaida wani in mashi mgn
2026-09-11 11:26:46
18
user5848022146233
Halimatu 💕 :
Aini yanzu ma a gaban sunana na kara da Halima Munir Dangote 😂Amma Dan Allah Ya Ake Siyan Share din nan SBD I'm interested 🙏
2026-09-11 12:17:52
13
mirattyy
Everything mirah😌 :
Nima ya kamata naje nasiya share nah😂😂koh akwai wanda zaizo mu hada hannu 😂
2026-09-11 12:07:42
7
ibrahim852369
𝖊𝖆𝖌𝖑𝖊 𝖊𝖞𝖊 🦅 :
sunana IBRAHIM GOTE duk ranar danase share 😅
2026-09-11 16:11:29
1
husnahkitchen
HUSNAH KITCHEN :
nawa kace😳
2026-09-11 11:47:52
0
halimseey
limanseey :
azo a siyi abunda nake siyarwa
2026-09-11 14:52:50
1
hadyy771
hadyy771 :
Munshiga uku 😂😂😂
2026-09-11 17:53:15
0
sadiikjamilu
sadiik♥️Jamilu :
gsky sai munfito masu da sabon tsarin sbd kula da dukiyarmu😁
2026-09-11 17:29:14
0
dan.sarki107
dan sarki🫅 :
wanan gaskiyane nima 6500
2026-09-11 16:44:34
0
barrister2700
barrister :
wlh saidana fadi wannan abun kaman nasan haka xai faru
2026-09-11 16:43:40
1
zainabshehu344
khadija :
Dangote ya yayimo mu Danni Burin Danake CI Sai Wata ran Mun xauna meeting ma
2026-09-11 17:03:48
0
a.tamasi607718
A.TAMASI😎 :
hhhhh wato trucks sun zama naku 😅kenan
2026-09-11 16:37:50
0
abdullahiusmern001
pending billionire💰 :
wallahi naga dayan motar tamuma yayi hatsari Allah yasa banda kudinmu aciki😳
2026-09-11 16:59:33
0
khadija_gidado
Khadija🌸 :
Sha daya da rabi?? Million?😂😂
2026-09-11 16:34:34
0
mamsy05
Maryam🧚 :
nawa kace
2026-09-11 11:25:41
0
hauweety93
Hauweety :
😂😂😂😂 atoh
2026-09-11 16:46:31
0
yarbaqa1987
yar baqa :
Wai chairman namu😂😂😂
2026-09-11 15:46:19
0
mohdahmad0519
Mohd Ahmad 🤫 :
Na Narka Kudi Na Maka Jari Na Zabga Jaruman Kudade Abi Ahankali drivers pls, Kubari Muci Riba Tukunna.
2026-09-11 16:16:49
0
mrmanager07
Mr manager :
wai in mun se share din account zamu bada ina tura mana kudin a ciki ?
2026-09-11 16:43:28
0
laaromique_
La Aromique | Luxury Perfume | :
Kai jama’a 😂😂😂
2026-09-11 16:15:48
0
heemleeder
زينت بنت إبراهم🌸🖤 :
11.5m kenan?
2026-09-11 16:32:24
0
_.king_esiey__
𝐈𝐬𝐦𝐚𝐢𝐥 𝐬𝐚𝐝𝐢𝐢𝐪 :
Ahuce haka Bro 😂
2026-09-11 12:36:17
0
To see more videos from user @muhammad_ebraheem, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About